iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da baje kolin hotunan juyin juya halin musulunci a Iran a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3483388    Ranar Watsawa : 2019/02/20

Bangaren kasa da kasa, an girmama yara mahardata kur’ani mai tsarki a yankin Sinai na Masar.
Lambar Labari: 3483387    Ranar Watsawa : 2019/02/19

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin musulmi a kasar India a birane daban-daban sun yi zanga-zangar nuna adawa da ziyarar Muhammad birnin Salman a kasar.
Lambar Labari: 3483386    Ranar Watsawa : 2019/02/19

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta share fage a yau a kasar Mauritaniya.
Lambar Labari: 3483385    Ranar Watsawa : 2019/02/19

Bangaren kasa da kasa, janar Pakpour ya bayyana cewa wadanda suka kai harin garin Zahedan na kasar Iran ‘yan kasar Pakistan ne.
Lambar Labari: 3483384    Ranar Watsawa : 2019/02/19

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Poland ta kirayi jakadan Isra'ila a kasar domin nuna masa takaicin kasar kan irin kamalan da suka fito daga bakin ministan harkokin wajen Isra'ila na rikon kwarya Katsap.
Lambar Labari: 3483383    Ranar Watsawa : 2019/02/18

Manzon musamman na majalisar dinkin duniya kan rikicin Yemen Martin Griffiths ya gana da shugaban kungiyar Ansarullah Abdulmalik Badruddin Alhuthi a birnin San'a.
Lambar Labari: 3483382    Ranar Watsawa : 2019/02/18

Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya karyata batun cewa kungiyar tana da mayaka a cikin Venezuela.
Lambar Labari: 3483381    Ranar Watsawa : 2019/02/17

Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe na gasar cibiyar Azhar a lardin Aqsas na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483380    Ranar Watsawa : 2019/02/17

Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, sun tattauana ta wayar tarho kan halinda kasar Siriya ke ciki.
Lambar Labari: 3483379    Ranar Watsawa : 2019/02/16

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Abdulfadil Al-shusha gwamnan lardin Sinai ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a gudanar da gasar hardar kur’ni ta lardin.
Lambar Labari: 3483378    Ranar Watsawa : 2019/02/16

Bangaren kasa da kasa, an samar da wani sabon mashin ATM a kasar Malysia wanda za a rika yin amafani da shi wajen raba shinkafa ga mabukata a kasar Malysia.
Lambar Labari: 3483377    Ranar Watsawa : 2019/02/16

Wata kotu a kasar Austria ta soke hukuncin rufe wasu masallatan musulmi guda 6 a kasar.
Lambar Labari: 3483376    Ranar Watsawa : 2019/02/15

Kwamitin tattalin arziki na gwamnatin Palastine ya ce daga lokacin kafa gwamnatin ya zuwa yanzu sun karbi taimakon kudade na kimanin dala biliyan 36 daga kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483375    Ranar Watsawa : 2019/02/15

'Yar majalisar dokokin kasar Amurka musulma Ilhan Umar ta mayar wa shugaban Amurka Donald Trump da martani, bayan da ya bukaci ta yi murabus daga aikin 'yar majalisa.
Lambar Labari: 3483374    Ranar Watsawa : 2019/02/15

Bangaren kasa da kasa, Kasashen Rasha, Turkiyya da kuma Iran, sun bayyana cewa shirin Amurka na janye dakarunta daga Siriya faduwa ce ta zo daidai da zama.
Lambar Labari: 3483373    Ranar Watsawa : 2019/02/15

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin tsaro a kasar Masar sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa  a kan wasu mambobi 3 a kungiyar Ikhwan Muslimin a Masar.
Lambar Labari: 3483372    Ranar Watsawa : 2019/02/13

Bangaren kasa da kasa, akalla mayakan kungiyar alshabab 12 ne Amurka ta ce ta kasha a cikin kasar Somalia a jiya.
Lambar Labari: 3483370    Ranar Watsawa : 2019/02/13

Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun fitar da rahotanni kan irin cin zalun da gwamnatin kasar China take yi kan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483369    Ranar Watsawa : 2019/02/13

Bangaren kasa da kasa, a ranar 14 ga watan fabrairu ne aka cika shekaru 8 daidai da fara yunkurin al’umma na neman sauyi na dimukradiyya akasar.
Lambar Labari: 3483368    Ranar Watsawa : 2019/02/13