iqna - Shafi 53

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun fitar da rahotanni kan irin cin zalun da gwamnatin kasar China take yi kan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483369    Ranar Watsawa : 2019/02/13

Bangaren kasa da kasa, a ranar 14 ga watan fabrairu ne aka cika shekaru 8 daidai da fara yunkurin al’umma na neman sauyi na dimukradiyya akasar.
Lambar Labari: 3483368    Ranar Watsawa : 2019/02/13

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani aiki na gyaran kwafin kur’anai a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3483367    Ranar Watsawa : 2019/02/12

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah sayyid Hassan Nasrullah.
Lambar Labari: 3483366    Ranar Watsawa : 2019/02/12

Bangaren kasa da kasa, Ilhan Umar ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta yi kakkausar suka kan salon siyasar zaunci ta Isra’ila.
Lambar Labari: 3483365    Ranar Watsawa : 2019/02/12

Bangzren siyasa, al'ummar Iran ke bikin cikar shekaru 40 cif da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar, wanda aka samar a rana irinta yau.
Lambar Labari: 3483364    Ranar Watsawa : 2019/02/12

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hojjatol Islam Hassan Rouhani ya gabatar da jawabi a ranar da jamhuriyar muslunci ta Iran  take cika shekaru 40 cur na nasarar juyin juya halin musulunci.
Lambar Labari: 3483363    Ranar Watsawa : 2019/02/11

Bagaren kasa da kasa, an raba taimakon kayayyakin abinci wanda ya kai tan 100 ga al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483362    Ranar Watsawa : 2019/02/10

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron mata mahardata kur’ani mai tsarki karkashin kulawar cibiyar kur’ani ta Karbala.
Lambar Labari: 3483361    Ranar Watsawa : 2019/02/10

Bangaren kasa da kasa, Ilhan Umar da Rashida Tlaib ‘yan majalisar dokokin Amurka musulmi biyu sun nuna goyon bayansu ga duk wani mataki na haramta kayan Isra’ila a duniya.
Lambar Labari: 3483360    Ranar Watsawa : 2019/02/10

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da zagayowar cikar shekaru 40 na samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran a dakin taron DUSIT THANI da ke birnin Manila na kasar Philipines.
Lambar Labari: 3483359    Ranar Watsawa : 2019/02/10

Bangaren siyasa, an gudanar da zaman makokin shahadar Sayyidah Fatima Zahra (AS) tare da halartar jagoran juyin juya hali.
Lambar Labari: 3483358    Ranar Watsawa : 2019/02/09

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Isra’ila sun kaddamar da farmaki kan ‘yan jarida sau 28 a cikin wata day a gabata.
Lambar Labari: 3483357    Ranar Watsawa : 2019/02/08

Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslucni na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya mayarwa Trump da martini kan sukar kasar Iran.
Lambar Labari: 3483356    Ranar Watsawa : 2019/02/07

Bangaren siyasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martini dangane da furucin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3483355    Ranar Watsawa : 2019/02/07

Bangaren kasa da kasa, Paparoma Francis shugaban cocin batholica na duniya wanda ya ke ziyara a kasashen Latabawa ya tabbatar da cewa akwai matsalar muggan halaye na wasu malaman cocinsa dangane da lalata da yara da kuma mata.
Lambar Labari: 3483354    Ranar Watsawa : 2019/02/06

Bangaren kasa da kasa, tawagar hubbaren Hussaini da ta kai ziyara a kasar Mali ta jagoranci bude cibiyar kur’ani ta Warisul anbiya  akasar.
Lambar Labari: 3483353    Ranar Watsawa : 2019/02/06

Bangaren kasada kasa, jakadan kasar Iran a kasar Lebanon ya bayyan cewa, makomar juyin juya halin muslunci a fili take.
Lambar Labari: 3483352    Ranar Watsawa : 2019/02/06

Bangaren kasa da kasa, Iran ta ce kamfanoninta a shirye suke wajen sake gidan kasar Siriya da yaki ya daidaita.
Lambar Labari: 3483350    Ranar Watsawa : 2019/02/05

Bangaren kasa da kasa, za a buga tare da raba kwafin kur’anai dubu 120 a tsakanin wasu kasashen Afrika guda uku.
Lambar Labari: 3483349    Ranar Watsawa : 2019/02/05