iqna - Shafi 51

IQNA

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Isra’ila sun yi awon gaba da wasu falastinawa a wasu yankunan zirin gaza da kuma gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483413   Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya tababtar da cewa kyamar da ake nuna wa musulmi ta karu a cikin shekara ta 2018.
Lambar Labari: 3483412   Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka gudanar da tarukan maulidin Sayyida Fatima Zahra (SA) a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3483411   Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangaren siyasa, Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Ya Yi Fatan Ganin An Kafa Alaka Mai Karfi Da Kasar Armenia.
Lambar Labari: 3483410   Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta gargadi gwamnatin India dangane da ci gaba da kai wa kasar Pakistan hari, tare bayyana hakan a matsayin lamari mai matukar hadari.
Lambar Labari: 3483409   Ranar Watsawa : 2019/02/27

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron yahudawa sun kama gwamnan quds da wasu falastinawa 32 bayan bude kofar Babu-Rahama na massalacin Qudus mai tsarki.
Lambar Labari: 3483408   Ranar Watsawa : 2019/02/27

Bangaren kasa da kasa, a cikin wani bayani da ofishin jakadancin Lebanon A London ya fitar a yau, gwamnatin Lebanon ta nuna takaicinta kan kan matakin da Birtaniya ta dauka na haramta Hizbullah a kasar.
Lambar Labari: 3483407   Ranar Watsawa : 2019/02/27

Shugaban kasar Iran din ya bayyana haka ne a lokacin da yake karbar bakuncin takwaransa na kasar Syria, Basshar Assad wanda ya kawo ziyara Iran.
Lambar Labari: 3483406   Ranar Watsawa : 2019/02/26

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkin bil adama a kasashen duniya suna ci gaba da mayarwa Birtaniya da martani kan haramta kungiyar Hizbullah.
Lambar Labari: 3483404   Ranar Watsawa : 2019/02/26

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslucnia Iran ya bayyana cewa,a  cikin wadannan shekaru makiya Iran sun kara rauni, yayin da kasar ta kara karfi ninki arbain.
Lambar Labari: 3483403   Ranar Watsawa : 2019/02/26

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Isra’ila sun kame shugaban wakafin Falastinawa.
Lambar Labari: 3483402   Ranar Watsawa : 2019/02/25

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Sudan ya rusa gwamnatin kasar, tare da kafa dokar ta baci a dukkanin fadin kasar.
Lambar Labari: 3483399   Ranar Watsawa : 2019/02/23

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Somalia sun samu nasarar kwace wasu kauyuka biyu daga hannun mayakan ‘yan ta’addan Al-shabab.
Lambar Labari: 3483398   Ranar Watsawa : 2019/02/23

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ikrama Sabri babban limamin quds ya karyata batun cewa yahudawa sun sake rufe babau rahma.
Lambar Labari: 3483397   Ranar Watsawa : 2019/02/23

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin addini a kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnati za ta ci gaba da kare makarantun kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3483396   Ranar Watsawa : 2019/02/22

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Isra’ila sun kame Falastinawa a yankuna daban-daban da ke kusa da birnin Quds a yau.
Lambar Labari: 3483395   Ranar Watsawa : 2019/02/22

Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin jumma'a a nan Tehran, ya yi kira ga kasar Pakistan da kada ta zama sansanon horar da yan ta'adda masu cutar da kasashe makobta.
Lambar Labari: 3483394   Ranar Watsawa : 2019/02/22

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar china ta lakafa kamarori a yankin da musulmi suke da zama domin sanya ido a kansu da kuma harkokinsu.
Lambar Labari: 3483393   Ranar Watsawa : 2019/02/21

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya ya kirayi dukkanin Falastinawa da su a birnin Quds daga zuwa ranar Juma’a.
Lambar Labari: 3483392   Ranar Watsawa : 2019/02/21

Bangaren kasa da kasa, Charles Awani wani malamin addinin kirista ne da ya musulunta kuma ya gina masallaci a inda majami’arsa take.
Lambar Labari: 3483391   Ranar Watsawa : 2019/02/21