Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin karbala na kasar raki sun sanar da cewa sun kammala dukkanin shirye-shirye domin daukar nauyin bakuncin tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3482994 Ranar Watsawa : 2018/09/19
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Masar sun dauki matakin cewa a ranakun ashura za su rufe masallacin Imam Hussain (AS) da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3482993 Ranar Watsawa : 2018/09/18
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin musulunci ya halarci taron juyayin shahadar Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482992 Ranar Watsawa : 2018/09/17
Jami'an tsaron kasar Saudiyya sun sanar da cafke wani mutum wanda ya yi harbe-harbe da bindiga a cikin masallacin manzon Allah (SAW) a birnin Madina.
Lambar Labari: 3482988 Ranar Watsawa : 2018/09/16
Bangaren kasa da kasa, jami’oin kasar Masar suna gudanar da gasar hardar kur’ani mai tsarki a tsakanin dalibansu.
Lambar Labari: 3482987 Ranar Watsawa : 2018/09/15
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussain (AS) a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482986 Ranar Watsawa : 2018/09/15
Bangaren kasa da kasa, a yau Asabar an gudanar da babban gangami da jerin gwano a birnin Vienna na kasar Austria domin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482985 Ranar Watsawa : 2018/09/15
A cikin wani rahoton da majalisar dinkin duniya ta fitar kan yaduwar cutar kwalara a wasu yankunan jamhuriyar Nijar a cikin 'yan watannin baya-bayan nan, an bayyana cewa mutane 55 ne suka rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3482984 Ranar Watsawa : 2018/09/14
Bangaren kasa da kasa, an samar da wata cibiyar horar da kanana yara hardar kur'ani mai tsarki a cikin lardin Sinai na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482983 Ranar Watsawa : 2018/09/14
A ci gaba da gudanar da gangamin neman hakkokin Falastinawa da aka kora daga kasarsu domin dawowa gida da dubban Falastinawa suke gudanarwa a zirin Gaza, sojojin Isra'ila sun bude wuta a kan masu gangamin tare da kashe biyu daga cikinsu da kuma jikkata wasu da dama.
Lambar Labari: 3482982 Ranar Watsawa : 2018/09/14
Daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Quds a yau Juma'a.
Lambar Labari: 3482981 Ranar Watsawa : 2018/09/14
Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Aljeriya sun fara kaddamar da wani farmaki da nufin cafke ko halaka jagoran alqaeda ayankin Magrib.
Lambar Labari: 3482980 Ranar Watsawa : 2018/09/13
Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkokin bil adama da dam ne suka shirya gangamin kin amincewa da daftarin dokar hana dalibai musulmi mata saka hijabi.
Lambar Labari: 3482979 Ranar Watsawa : 2018/09/13
Wani kwamiti da kotun kasar Masar ta kafa ya sanar da kwace kaddarorin mutane 1589 wadanda dukkaninsu mambobi na kungiyar 'yan uwa musulmi
Lambar Labari: 3482978 Ranar Watsawa : 2018/09/12
Wakilan larabawa a majalisar dokokin Isra'ila ta Knesset sun sanar da cewa, al'ummar Palastine ba za su taba amincewa da dokar mayar da Palastine kasar Yahudawa ba.
Lambar Labari: 3482977 Ranar Watsawa : 2018/09/12
Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci na kasar Bahrain ya fito a bainar jama'a tun fiye da shekaru biyu.
Lambar Labari: 3482976 Ranar Watsawa : 2018/09/12
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China tana yin liken asiri a kan ‘yan kasar mabiya addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482975 Ranar Watsawa : 2018/09/11
Bangaren kasa da kasa, wakilin gwamnatin kasar Syria majalisar dinkin duniya ya jaddada cewa za su ‘yantar da lardin Idlib.
Lambar Labari: 3482974 Ranar Watsawa : 2018/09/11
Bangaren kasa da kasa, an dora tutocin makokin shahadar Imam Hussain (AS) a hubbarorin limaman shiriya na iyalan gidan manzo (SAW) a Iraki.
Lambar Labari: 3482973 Ranar Watsawa : 2018/09/11
Bangaren kasa da kasa, kwamitin kae hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya nuna rahotonsa dangane da cin zarafin ‘yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3482971 Ranar Watsawa : 2018/09/10