iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a yau Asabar Allah ya yi tsohon babban sakataren majalisar dinkin duniya Kofi Annan rasuwa.
Lambar Labari: 3482901    Ranar Watsawa : 2018/08/18

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Saudiyya ta bayar da kudi dalar Amurka milyan 100 ga kawancen Amurka da ke yaki a Syria.
Lambar Labari: 3482900    Ranar Watsawa : 2018/08/17

Bangaren kasa da kasa, a karon farko an buga kur'ani mai dauke da hotuna domin amfanin kanan yara a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482899    Ranar Watsawa : 2018/08/17

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar fafutkar neman kawo karshen killace zirin Gaza Bassam Munasirah ya jaddada cewa, za su ci gaba da jerin gwano har sai an kawo karshen killace yankin Gaza baki daya.
Lambar Labari: 3482898    Ranar Watsawa : 2018/08/16

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen wani wani shirin bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a a birnin Nuwakshout na Mauritaniya.
Lambar Labari: 3482897    Ranar Watsawa : 2018/08/16

Bangaren kasa da kasa, za a raba kwafin kur'ani mai tsarki guda miliyan daya ga masu gudanar ayyukan hajjin bana.
Lambar Labari: 3482896    Ranar Watsawa : 2018/08/16

Bangaren kasa da kasa, jaridar National Post ta bayyana cewa musulmin kasar Canada sun haramta wa kansu hajji sakamakon matakin Saudiyya a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3482895    Ranar Watsawa : 2018/08/15

Bangaren kasa da kasa, Wani malamin Ahlu sunnah dan kasar Saudiyay ya mutu a hannun jami'an tsaron kasar, sakamakon azbatrawar da suka yi masa.
Lambar Labari: 3482893    Ranar Watsawa : 2018/08/14

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya taya al'ummar Lebanon murnar cikar shekaru 12 da nasarar da suka samu a kan Isra'ila a yakin kwanki 33 da ta kaddamar a kan kasar.
Lambar Labari: 3482892    Ranar Watsawa : 2018/08/14

Firayi ministan kasar Malaysia ya bayyana cewa tattaunawa da Trump abu ne mai matukar wahala domin a cikin sa’oi 24 zai iya canja ra’ayinsa.
Lambar Labari: 3482891    Ranar Watsawa : 2018/08/14

Kakakin ma'aikatar tsaro a hukumar tseratar da kasa ta Yemen ya bayyana cewa, dukkanin makaman da Saudiyya ta yi amfani da su wajen kai hari kan motar bas ta yara 'yan makaranta, makaman Amurka ne.
Lambar Labari: 3482890    Ranar Watsawa : 2018/08/13

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da nausawar ad sojojin gwamnatin Syria suke yia  yankunan da ke karkashin ikon ‘yan ta’adda sun kwace iko da Suwaida.
Lambar Labari: 3482889    Ranar Watsawa : 2018/08/13

Bangaren kasa da kasa, sakamakon killacewar da Isra’ila take yi wa yankin zirin Gaza ana fama da matsalar karancin magungunan ciwon daji.
Lambar Labari: 3482888    Ranar Watsawa : 2018/08/13

Bangaren kasa da kasa, jami'an sojin kasar Libya masu iyayya ga Khalifa Haftar sun rufe wata makarantar 'yan salafiyya a garin Durna.
Lambar Labari: 3482887    Ranar Watsawa : 2018/08/12

Bangaren kasa da kasa, an ude wani zaman taro kan matsayin kyakkyawar mu'amala da kananan yara a musulunci a jami'ar Azhar da ke Masar.
Lambar Labari: 3482886    Ranar Watsawa : 2018/08/12

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron makokin tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Jawad (AS) a garin Kuita na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482885    Ranar Watsawa : 2018/08/12

Bangaren kasa da kasa, A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar a jiya ya bukaci da agudanar da binciken gaggawa kan harin Saudiyyah a gundumar Sa’ada da ke Yaman.
Lambar Labari: 3482884    Ranar Watsawa : 2018/08/11

Bangaren kasa da kasa, wani abin mamaki ya faru a cikin haramin Makkah inda wani maniyyaci ya yi yunkurin bude dakin ka'abah.
Lambar Labari: 3482883    Ranar Watsawa : 2018/08/11

Bangaren kasa da kasa, a gobe za a gudanar da wani zaman taro mai taken tarbiya da kuma sanin Imam Zaman a garin Kuita na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482882    Ranar Watsawa : 2018/08/11

Bangaren kasa da kasa, dakarun Gwagwarmayar Palastiwa sun mayar da martani kan hare-haren da jiragen yakin Sahayuna suka yankin zirin gaza, daga daren jiya laraba zuwa wayewar yau alhamis, sun harba rokoki fiye da dari biyu zuwa yankunan yahudawa 'yan kama wuri zauna dake kudancin Palastinu.
Lambar Labari: 3482881    Ranar Watsawa : 2018/08/10