iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kayayyakin Halal da ake sayarwa  akasashen turai na samun karbuwa daga al’ummomin kasashen.
Lambar Labari: 3483016    Ranar Watsawa : 2018/09/27

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Afrika ta kudu ta ce har yanzu tana kan siyasarta dangane da Isra’ila.
Lambar Labari: 3483015    Ranar Watsawa : 2018/09/27

Tawagar 'yan kwamitin kula alakar da ke tsakanin kungiyar tarayyar Turai da Palasdinu a Majalisar Dokokin Kungiyar Tarayyar Turai ta bayyana cewa; Duk wani matakin rusa kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Qudus na Palasdinu yana matsayin laifin yaki ne.
Lambar Labari: 3483014    Ranar Watsawa : 2018/09/26

Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya bayyana cewa; bakar siyasar Amurka a kan kasar Iran ba za ta taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3483013    Ranar Watsawa : 2018/09/26

Bangaren kasa da kasa, Ma’aikatan cibiyar bayar da agaji ga ‘yan gudun hijira Falastinawa UNRWA sun shiga yajin aiki a dukkanin yankunan zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483011    Ranar Watsawa : 2018/09/24

Rahotanni sun tabbatar da cewa a halin yanzu sannanun malaman wahabiya imanin 60 da masarautar Saudiyya take tsare da su, mafi yawa daga cikinsu ana tuhumarsu da laifin kin jinin salon siyasar Muhammad Bin Salamn ne.
Lambar Labari: 3483009    Ranar Watsawa : 2018/09/24

Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya kara jaddada cewa, wadanda suke da hannu wajen kai harin ta'addanci a garin Ahwaz za su funkanci hukuncin da ya dace da su.
Lambar Labari: 3483008    Ranar Watsawa : 2018/09/24

Bangaren kasa da kasa, wani malamin kur’ani ya raba albashinsa biyu ya bayar da rabi ga wata majami’a.
Lambar Labari: 3483007    Ranar Watsawa : 2018/09/23

Bangaren kasa da kasa, Natalie Goli wata ‘yar majlaisar dokokin kasar Faransa ce wadda ta mayarwa shugaban kasar Emmanuel Macron da martani kan mahangarsa kan musulunci.
Lambar Labari: 3483006    Ranar Watsawa : 2018/09/23

Bangaren kasa da kasa, Bayan tarukan Ashura da aka gudanar a ranakun tara da kuma goma ga Muharram a Ghana, a jiya Asabar dubban mabiya mazhabar shi’a sun gudanar da wani taron kan ribatattun Karbala a birnin Accra.
Lambar Labari: 3483005    Ranar Watsawa : 2018/09/23

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Iran Ya bayyana cewa masu daukar nauyin ta’addanci a yankin gabas ta tsakiya ne suke da hannu a harin Ahwaz.
Lambar Labari: 3483004    Ranar Watsawa : 2018/09/22

Bangaren kasa da kasa, sakamakon soyayyar da musulmi suke yi wa Imam Hussain (AS) wannan ya hada su a wuri guda a Ghana.
Lambar Labari: 3483003    Ranar Watsawa : 2018/09/22

A zaman shekara-shekara na kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ake kammalawa yau, kasashe da dama sun nuna damuwa kan cin zarafin 'yan adam da mahukuntan Bahrain ke yi.
Lambar Labari: 3483002    Ranar Watsawa : 2018/09/21

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Palastine na cewa a yammacin yau sojojin yahudawan Isra'ila sun harbe wani matashi bafalastine a gangamin da ake gudanarwa a cikin Gaza, domin nemen hakkin Falastinawa da Isra'ila ta kora domin su dawo kasarsu.
Lambar Labari: 3483001    Ranar Watsawa : 2018/09/21

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya karyata rahotannin da ke cewa Iran ta bukaci ganawa da Trump.
Lambar Labari: 3483000    Ranar Watsawa : 2018/09/21

Bangaren kasa da kasa, asibitin Imam Zainul Abidin (AS) ta dauki nauyin yin hidima ga masu ziyarar Karbala.
Lambar Labari: 3482999    Ranar Watsawa : 2018/09/20

Bangaren kasa da kasa, daruruwan mabiya mazhabar shi’a sun gudanar da jerin gwanon Ashura a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3482998    Ranar Watsawa : 2018/09/20

Kungiyar tallafawa yara ta Save the Children ta ce fiye da yara miliyan biyar ne ke fuskantar barazanar yunwa a daidai lokacin da rikicin kasar ke kara kamari kuma farashin kayan abinci ya yi tashin gwaron zabo.
Lambar Labari: 3482997    Ranar Watsawa : 2018/09/19

Bangaren kasa da kasa, dubban yahudawan sahyuniya ne suka kutsa kai cikin masallacin quds mai alfarma a yau.
Lambar Labari: 3482996    Ranar Watsawa : 2018/09/19

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Afghanistan ta dauki kwarar matakai na tsaro domin bayar da kariya ga masu gudanar da tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3482995    Ranar Watsawa : 2018/09/19