iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a daiadi lokacin da tawagogi daban-daban suke yin tattakin arba’in zuwa Karbala an kafa wasu wurare na karatun kur’ani a Basara.
Lambar Labari: 3483037    Ranar Watsawa : 2018/10/10

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Saleh Abbas wakilin cibiyar azhar ya bayyana cewa suna da wani sabon tsari da za a bullo da shi a bangaren hardar kur’ani.
Lambar Labari: 3483036    Ranar Watsawa : 2018/10/10

Bangaren kasa da kasa, jagororin majami’un kiristoci a kasar Ghana sun yi kira da a rika kiyaye kyawawan dabiu.
Lambar Labari: 3483035    Ranar Watsawa : 2018/10/09

Bangaren kasa da kasa, hukumar tallafawa kananan yara ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa, kananan yara a kasar Yemen suna cikin mawuyacin hali.
Lambar Labari: 3483034    Ranar Watsawa : 2018/10/08

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Ajeriya ta bukaci da a yi wa kungiyar kasashen larabawa garambawul.
Lambar Labari: 3483033    Ranar Watsawa : 2018/10/08

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon farko na binciken da 'yan sandan kasar Turkiya suka gudanar kan bacewar fitaccen dan jaridar Saudiyya mai sukar gwamnati na nuni da cewa, an kashe shi ne a cikin karamin ofishin jakadancin Saudiyya da ke Istanbul.
Lambar Labari: 3483031    Ranar Watsawa : 2018/10/07

Bangaren kasa da kasa, kwamitin mabiya addinin muslunci a kasa Afrika ta kudu MJC ya yaba da kame mutane uku da ake zargi da kai kan masallacin Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3483030    Ranar Watsawa : 2018/10/06

Sheikh Abdulmumin Dalahu:
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdulmumin Dalahu a lokacin da yake ganawa da karamin jakadan Iran a Ghana ya bayyana takunkumin Amurka kan Iran da cewa yana karawa Iran karfi ne.
Lambar Labari: 3483029    Ranar Watsawa : 2018/10/06

Bangaren kasa da kasa, Sojojin kasar Masar sun sanar da kashe 'yan ta'addan takfiriyyah 15 a yankin Sinai da ke gabashin kasar.
Lambar Labari: 3483028    Ranar Watsawa : 2018/10/04

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai sarki ta duniya a karo na arbain a kasar saudiyya.
Lambar Labari: 3483027    Ranar Watsawa : 2018/10/04

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron makokin shahadar Imam Sajjad (AS) a birnin Moscow na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3483026    Ranar Watsawa : 2018/10/04

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Aljeriya ta tanadi wani sabon shiri na sanya ido kan dukkanin limaman masallatan kasar, domin kawo karshen yada tsatsauran ra'ayi da rarraba a tsakanin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483025    Ranar Watsawa : 2018/10/03

Bangaren kasa da kasa, Barham Saleh sabon shugaban kasar Iraki, ya umarci Adel Abdulahdi da ya kafa sabuwar gwamnati a kasar ta Iraki.
Lambar Labari: 3483024    Ranar Watsawa : 2018/10/03

Bangaren kasa da kasa, an fitar da wani cikakken kur'ani a cikin sauti da nauoin kira daban-daban a wasu kasashen nahiyar Afrika.
Lambar Labari: 3483023    Ranar Watsawa : 2018/10/03

Bangaren kasa da kasa, Dakarun kasar Yemen sun sake kai harin ne da makami mai linzami a yau a kan babban filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta UAE.
Lambar Labari: 3483022    Ranar Watsawa : 2018/09/30

Bangaren kasa da kasa, Babbar jami’ar musulunci ta kasar Ghana ta bullo da wasu sabbin kwasa-kwasai da za a rika koyarwaa cikinta.
Lambar Labari: 3483021    Ranar Watsawa : 2018/09/30

Girgizan kasa mai karfin ma'aunin Richter 7.5 ta aukawa garin Sulawesi na bakin teku a kasar Indonasia a jiya Jumma'a wanda ya haddasa igiyar ruwa mai karfi wacce kuma ta fadawa garin ta kuma kashe kimani mutane dari hudu ya zuwa yanzu.
Lambar Labari: 3483020    Ranar Watsawa : 2018/09/29

Bangaren kasa da kasa, an bude ofishin karbar ta’aziyyar shahidan Ahwaz a birnin Abuja na Najeriya.
Lambar Labari: 3483019    Ranar Watsawa : 2018/09/29

Bangaren kasa da kasa, tun bayan da aka fara gudanar da babban taron zauren majalisar dinkin duniya a ranar Talata da ta gabata, daya daga cikin muhimman abubuwan da suka fi daukar hankali a taron shi ne kalaman kiyayya da Trump ya yi a kan kasar Iran, da kuma irin martanin da shugaba Rauhani na kasar Iran ya mayar masa.
Lambar Labari: 3483018    Ranar Watsawa : 2018/09/29

Bangaren kasa da kasa, Majiyar Palasdinawa ta ce; 'Yan share wuri zauna 159 ne su ka kutsa cikin masallacin kudus a karkashin kariyar sojojin sahayoniya
Lambar Labari: 3483017    Ranar Watsawa : 2018/09/27