iqna - Shafi 70

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an dora tutocin makokin shahadar Imam Hussain (AS) a hubbarorin limaman shiriya na iyalan gidan manzo (SAW) a Iraki.
Lambar Labari: 3482973   Ranar Watsawa : 2018/09/11

Bangaren kasa da kasa, kwamitin kae hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya nuna rahotonsa dangane da cin zarafin ‘yan kabilar Rohingya.
Lambar Labari: 3482971   Ranar Watsawa : 2018/09/10

Babban sakataren kungiyar kwatar 'yencin Palasdinawa ta PLO Sa'ed Ariqat ya bayyana cewa matakin da Amurka ta dauka na rufe ofishin kungiyar a birnin Washington yana dai dai da azabtar da dukkan Palasdinawa ne.
Lambar Labari: 3482970   Ranar Watsawa : 2018/09/10

Bangaren kasa da kasa, kimanin yahudawan sahyuniya 150 ne suka kutsa kai cikin masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482969   Ranar Watsawa : 2018/09/09

Bangaren kasa da kasa, a karon mahukuntan kasar Masar sun bar masu yawon bude sun ziyarci makabartar da ta yi shekaru dubu 4.
Lambar Labari: 3482968   Ranar Watsawa : 2018/09/09

Bangaren kasa da kasa, jam’iyya mai mulki a kasar Mauritania ta samu nasarar lashe zaben ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar a makon jiya, yayin da jam’iyyar Islah ta masu kishin Ilama ta zo a matsayi na biyu.
Lambar Labari: 3482967   Ranar Watsawa : 2018/09/09

Bangaren kasa da kasa, wasu masu dauke da makamai sun kaddamar da hare-hare a cikin jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Lambar Labari: 3482966   Ranar Watsawa : 2018/09/08

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan Saudiyya sun hana ‘yan kasa Yemen da suke zaune a kasar yin karatu a makarantun gwamnati.
Lambar Labari: 3482965   Ranar Watsawa : 2018/09/08

Bangaren kasa da , an rubuta wani kwafin kur’ani mai tsari ami tsawon mita 16 a garin Faisal Abad na kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482964   Ranar Watsawa : 2018/09/08

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya kirayi gwamnatin Iraki da ta hukunta wadanda suka kai hari kan ofishin Iran da ke Basara.
Lambar Labari: 3482963   Ranar Watsawa : 2018/09/08

'Yan ta'addan takfiriyyah suna ci gaba da tserewa daga lardin Idlib na kasar Syria, a daidai lokacin da rundunar sojin kasar ta Syria take shirin fara kaddamar da wani gagarumin farmaki a kansu.
Lambar Labari: 3482962   Ranar Watsawa : 2018/09/07

An kammala zaman taron shugabannin kasashen Rasha, Iran da kuma Turkiya, wanda aka gudanar yau Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran a kan batun rikcin kasar Syria, da kuma ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin.
Lambar Labari: 3482961   Ranar Watsawa : 2018/09/07

Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gana da shugabannin kasashen Rasha da kuma Turkiya a yau.
Lambar Labari: 3482960   Ranar Watsawa : 2018/09/07

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar manyan jagororin mabiya addinin kirista a Masar sun bayar da kyautar kur'ani ga gwamnan lardin Minya.
Lambar Labari: 3482959   Ranar Watsawa : 2018/09/06

Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewar makiyan al'ummar Iran sun kakabawa Iran takunkumi da kuma ci gaba da yada bakar farfaganda a kanta ne saboda kashe gwiwan al'ummar kasar da kuma sanya musu yanke kauna cikin zukatansu.
Lambar Labari: 3482958   Ranar Watsawa : 2018/09/06

Dauki ba dadi tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya a cikin mako guda kacal ya lashe rayukan mutane fiye da sattin tare da jikkata wasu dari da hamsin na daban.
Lambar Labari: 3482957   Ranar Watsawa : 2018/09/05

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron na shekara-shekara namatasa musulmi ‘yan Ahmadiyyah a Ghana.
Lambar Labari: 3482956   Ranar Watsawa : 2018/09/05

Bangaren kasa da kasa, kamfanin inshorar lafiya mallakin musulmin kasar Kenya ya samu karbuwa a tsakanin al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3482954   Ranar Watsawa : 2018/09/05

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Jamus ta yi alkwarin bayar da wasu makudaden kudade a matsayin tallafi ga kasashen da Boko Haram ta addaba.
Lambar Labari: 3482953   Ranar Watsawa : 2018/09/04

Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Gutrres ya bukaci gwamnatin Myanmar da ta sake yin nazari kan hukunci da aka yanke a kan 'yan jarida biyu a kasar.
Lambar Labari: 3482952   Ranar Watsawa : 2018/09/04