iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kotun gwamnatin Myanmar ta yanke hukuncin daurin shekaru 7a gidan kaso a kan 'yan jarida biyu masu aiki da Reuters saboda fallasa wani sirri na kasar.
Lambar Labari: 3482949    Ranar Watsawa : 2018/09/03

Bangaren kasa da kasa, an saka sharadin cewa dole ne mutum ya hardace kur'ani mai tsarki kafin zama limamin masallaci a Jordan.
Lambar Labari: 3482948    Ranar Watsawa : 2018/09/03

Bangaren kasa da kasa, jam'iyyar adawa ta Ikhwanul Muslimin a kasar Mauritania ta nuna shakku kan sakamakon zaben 'yan majalisar dokokin da kuma na kananan hukumomi da za a fitar.
Lambar Labari: 3482947    Ranar Watsawa : 2018/09/02

Bangaren kasa da kasa, Wani hasashen da wata cibiyar bincike ta yi ya nuna cewa nan da shekara ta 2060 adadin musulmi a duniya zai haura biliyan uku.
Lambar Labari: 3482946    Ranar Watsawa : 2018/09/02

Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Amurka sun fara gudanar da zaman taronsu da suka saba gudanarwa a kowace shekara a birnin Houston.
Lambar Labari: 3482945    Ranar Watsawa : 2018/09/02

Tun da safiyar yau ne al'ummar kasar Mauritania suka fara kada kuri'unsu domin zabar 'yan majalisar dokokin kasar da kuma na kananan hukumomi.
Lambar Labari: 3482943    Ranar Watsawa : 2018/09/02

Gwamnatin hadin kan kasa a Libya ta sanar da cewa an cimma matsaya kan dakatar da bude wuta a tsaanin kungiyoyin da suke dauke da makamai a birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482942    Ranar Watsawa : 2018/09/01

Cibiyar muslunci ta Azhar a kasar Masar ta yi kakkausar suka dangane da yadda jami'an tsaron Isra'ila suke yin amfani da karfi domin murkuhse Falastinawa fararen hula a yankin Jabal Raisan.
Lambar Labari: 3482941    Ranar Watsawa : 2018/09/01

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen muuslmi ta yi Allawadai da kakkausar murya, dangane da gasar zanen batunci a kan addinin muslunci da wasu masu kiyayya da addinin muslunci suka shirya a kasar Holland.
Lambar Labari: 3482940    Ranar Watsawa : 2018/08/31

Bangaren kasa da kasa, an saka sunan shugaban cibiyar kare hakkin bil adama a Baharain Nabil Rajaba cikin ‘yan takarar lambar kare hakkin bil adama ta kasashen turai.
Lambar Labari: 3482939    Ranar Watsawa : 2018/08/30

Bangaren kasa d akasa, a birnin Naja Ashraf da ke Iraki an gudana da tarukan idin Ghadir a hubbaren Imam ali (AS).
Lambar Labari: 3482938    Ranar Watsawa : 2018/08/30

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukar ranar Ghadir a birnin Sa’ada na kasar Yemen a yau.
Lambar Labari: 3482937    Ranar Watsawa : 2018/08/30

Bangaen kasa da kasa, Muhammad Mukhtar Juma’a ministan ma’aikatar da harkokin addini a Masar ya bayyana cewa ana wani shiri na daukar nauyin mahardata kur’ani.
Lambar Labari: 3482935    Ranar Watsawa : 2018/08/29

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron ranar Gadir a kasar Albania.
Lambar Labari: 3482934    Ranar Watsawa : 2018/08/29

Bangaren kasa da kasa, gwamnatn kasar China bata amince da dorawa gwamnatin Myanmar alhakin kisan muuslmin kasar ba.
Lambar Labari: 3482933    Ranar Watsawa : 2018/08/28

Bangaren kasa da kasa, hubbaren Imam Hussain (AS) ya girmama wasu mata da suka nuna kwazo kan lamarin kur’ani.
Lambar Labari: 3482932    Ranar Watsawa : 2018/08/28

Kwamitin kare hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya ya kammala dukkanin bincikensa kan rahotannin da ya harhada kan kisan gillar da aka yi wa musulmin Rohingya a kasar Mayanmar.
Lambar Labari: 3482930    Ranar Watsawa : 2018/08/27

Bangaren kasa da kasa, Iran ta sanar da cewa za ta kara fadada alakarta da muuslmin kasar Habasha.
Lambar Labari: 3482929    Ranar Watsawa : 2018/08/27

Bangaren kasa da kasa, wani dattijo dan shekaru 81 da haihuwa ya rubuta kur'ani mai tsarki har sau 70 a rayuwarsa.
Lambar Labari: 3482928    Ranar Watsawa : 2018/08/27

Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar tsaron Rasha ta bankado wasu bayanan sirri da suke tabbatar da cewa, ana  shirin sake yin amfani da makamai masu guba a Syria.
Lambar Labari: 3482926    Ranar Watsawa : 2018/08/25