iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, shugabannin kasashe 60 ne za su halarci taron sulhu a birnin Paris na kasar Faransa.
Lambar Labari: 3483106    Ranar Watsawa : 2018/11/06

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Australia sun gudanar da zaman taron tunawa da zagayowar ranar wafatin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3483105    Ranar Watsawa : 2018/11/06

Bangaren kasa dakasa, an bude babbar gasar kur’ani mai tsarki ta mata zalla a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483104    Ranar Watsawa : 2018/11/05

Bnagaren kasa da kasa, Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace
Lambar Labari: 3483102    Ranar Watsawa : 2018/11/05

Bangraen kasa da kasa, Jami'an tsaron Masar sun sanar da hallaka wasu 'yan ta'adda 19 daga cikin wadanda suka kaiwa motar Kibdawa hari.
Lambar Labari: 3483100    Ranar Watsawa : 2018/11/04

Bangaren kasa da kasa, sarkin gargajiya a kasar Uganda ya bukaci da akara bunkasa alaka da kasar Iran a dukkanin bangarori.
Lambar Labari: 3483099    Ranar Watsawa : 2018/11/04

Bangaren kasa da kasa, kotun masarautar mulkin kama karya ta kasar Bahrain ta yanke hukuncin daurin rai da rai a kan sheikh Ali Salman.
Lambar Labari: 3483098    Ranar Watsawa : 2018/11/04

Bangaren kasa da kasa, a dukkanin biranan kasar Iran al’umma sun fito domin tunawa da ranar 13 ga Aban, domin bayar da amsa ga Amurka kan hankoronta na gurgunta Iran ko ra wane hali.
Lambar Labari: 3483097    Ranar Watsawa : 2018/11/04

Bangaren kasa da kasa, Kotun birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunisia ta yanke hukuncin haramta wa wata tawagar Isra'ila shiga kasar, domin halartar wani taro kan addinai da za a gudanar a kasar.
Lambar Labari: 3483096    Ranar Watsawa : 2018/11/03

Bangaren kasa da kasa, babban malamin cibiyar Azhar Sheikh Ahmad Tayyib ya aike da sakon taya alhini ga jagoran kiristocin kasar Masar, dangane da harin ta'addancin da mayakan kungiyar Daesh suka kai kansu.
Lambar Labari: 3483095    Ranar Watsawa : 2018/11/03

Bangaren siyasa, ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da gwamnatin kasar Amurka ta kakba wa kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3483094    Ranar Watsawa : 2018/11/03

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni da suke fitowa daga Masar sun ce wasu 'yan bindiga ne su ka kai hari akan motar safa da take dauke da kirisitoci kibdawa.
Lambar Labari: 3483093    Ranar Watsawa : 2018/11/02

Bangaren kasa da kasa, Limamin Tehran Ayatollah Muwahhidi Kerani yace Wajibi Ne A Bude Tattaunawa Tsakanin 'Yan Shi'a Da Gwamnatin Najeriya
Lambar Labari: 3483092    Ranar Watsawa : 2018/11/02

Bangaren kasada kasa, sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeoya bayyana cewa har yanzu Saudiyya ba ta bayar da wani gamsashen bayani ba kan kisan gillar da aka yi wa Khashoggi.
Lambar Labari: 3483091    Ranar Watsawa : 2018/11/01

Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da Trump ya shelanta birnin Qods a matsayin babban birnin Isra’ila ya zuwa yanzu Falastinawa 316 ne suka yi shahada.
Lambar Labari: 3483090    Ranar Watsawa : 2018/11/01

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani zaman taro mai taken sanin musulunci a kasar Canada.
Lambar Labari: 3483089    Ranar Watsawa : 2018/11/01

Bangaren kasa da kasa, Akon wanda fitaccen mawaki ne dan kasar Amurka ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar shugabancin kasara  2020.
Lambar Labari: 3483088    Ranar Watsawa : 2018/10/31

Bangaren kasa da kasa, a wani sabon farkami da sojojin Najeriya suka kaiwa yan shia mabiya harkar musulunci mutane fiye da arba’in ne suka Kwanta Dama.
Lambar Labari: 3483087    Ranar Watsawa : 2018/10/31

Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmin Amurka biyu sun tara tallafin kudade domin taimakawa Yahudawan da aka kai musu harin ta'addanci a garin Pittsburgh da ke jihar Pennsylvania ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3483086    Ranar Watsawa : 2018/10/30

Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da gudnar da bajen kolin littafai na kasa da kasa a birnin Harare na Zimbabwe.
Lambar Labari: 3483085    Ranar Watsawa : 2018/10/30