Bangare kasa da kasa, Sheikh Usman Nuhu Sharubutu babban limamin kasar Ghana mutum ne mai tasiri na addini da siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3482769 Ranar Watsawa : 2018/06/18
Bangaren kasa da kasa, a yau ma’aikatar magajin garin birnin Pais na kasar Faransa ta bayar da kyautar ban girma ga shugaban hukumar kare hakkin bil adama a kasar Bahrain Nabil Rajab.
Lambar Labari: 3482768 Ranar Watsawa : 2018/06/18
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani da Iran ta shirya a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3482766 Ranar Watsawa : 2018/06/17
Bangaen kasa da kasa sakamakon yakin da aka kalafa a al’ummar kasar Yemen wasu daga cikin al’adunsu a lokacin salla ba za su yiwu ba.
Lambar Labari: 3482765 Ranar Watsawa : 2018/06/16
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta malaman makarantu a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482764 Ranar Watsawa : 2018/06/16
Bangaren kasa da kasa, an karama mahardata kur’ani 350 da suka nuna kwazo a gasar kur’ani ta watan Ramadan a lardin Manufiyyah na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482763 Ranar Watsawa : 2018/06/16
Bangaren kasa da kasa, dan kasar Iran ne ya lashe gasar mafaza ta tashar alkawsar ta talabijin da maki 84.
Lambar Labari: 3482762 Ranar Watsawa : 2018/06/15
Bangaren syasa, al'ummar Iran kamar sauran mafi yawan al'ummun duniya a yau Juma'a ne suka gudanar da sallar idi karama wata idir fitir karkashin limancin Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran a hubbaren Marigayi Imam Khomeini da ke birnin Tehran.
Lambar Labari: 3482761 Ranar Watsawa : 2018/06/15
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar: Matsalar haramtacciyar kasar Isra'ila ita ce rashin halalci, don haka da yardar Allah da kuma himmar al'ummar Musulmi, ko shakka babu za a kawar da ita da kuma kawo karshenta.
Lambar Labari: 3482760 Ranar Watsawa : 2018/06/15
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta yi gargadi dangane da halin da za a jefa al’ummar Yemen sakamakon hare-haren mayakan Hadi a gabar ruwan Hodaidah ta Yemen.
Lambar Labari: 3482759 Ranar Watsawa : 2018/06/14
Bangaren kasa da kasa, Wasu mahara sun kai farmaki cikin wani Masallaci a shiyar kudu maso yammacin kasar Afrika ta Kudu, inda suka kashe mutane biyu.
Lambar Labari: 3482758 Ranar Watsawa : 2018/06/14
Bangaren kasa da kasa, Majalisar Dinkin Duniya, ta ce tana ci gaba da tattaunawa domin kaucewa zubar da jini a birnin Hodeida na kasar Yemen, inda kawancen da Saudiyya ke jagoranta ya kaddamar da hari a yau Laraba.
Lambar Labari: 3482757 Ranar Watsawa : 2018/06/14
Bangaren kasa da kasa, shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakonnin taya murnar kammala azumin watan ramadan zuwa ga shugabannin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3482756 Ranar Watsawa : 2018/06/14
Bangaren kasa da kasa, babban mai shiga tsakani na gwamnatin Palastinu Saib Uraqat ya bukaci kungiyar tarayyar turai da amince da kasar Palastinu mai ci gishin kanta.
Lambar Labari: 3482755 Ranar Watsawa : 2018/06/13
Bangaren kasa da kasa, an kame wani mutum dan shekaru 35 da yake aikewa da wasiku yana yi musulmi barazana a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482754 Ranar Watsawa : 2018/06/13
Bangaren kasa da kasa, ofishin babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya bada umarnin duba watan shawwal gobe alhamis a fadin kasar.
Lambar Labari: 3482753 Ranar Watsawa : 2018/06/13
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar kur’ani ta Mustaqbal watan a garin Ukdah da ke cikin gundumar sharqiyyah a Masar.
Lambar Labari: 3482752 Ranar Watsawa : 2018/06/12
Bangaren kasa da kasa, an sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3482751 Ranar Watsawa : 2018/06/12
Bangaren kasa da kasa, fiye da mutane miliyan biyu nesuka halaci sallar daren 27 ga watan Ramadan da zimmar riskar daren lailatul qadr a Ka’abah.
Lambar Labari: 3482750 Ranar Watsawa : 2018/06/12
Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne za a rufe gasar kur’ani ta duniya karo na goma sha biyar a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3482749 Ranar Watsawa : 2018/06/11