iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an kame Salim Saimur wani dan liken asirin Isra'ila a Aljeriya.
Lambar Labari: 3482858    Ranar Watsawa : 2018/08/03

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da ayyukan hajji ta kasar Saudiyya ta ce 'yan jarida 800 za su gudanar da ayyukan bayar da rahotanni a lokacin aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3482857    Ranar Watsawa : 2018/08/03

Bangaren kasa da kasa, Mamdun Sise mahardacin kur’ani mai tsarki ne dan kasa Senegal da ya halaci gasar kur’ani ta duniya a Iran.
Lambar Labari: 3482856    Ranar Watsawa : 2018/08/02

Bangaren kasa da kasa an gudanar da wani kwarya-kwaryan shiri na bayar da horo kan yadda ake yin mu’amala da alhazai a masallacin annabi.
Lambar Labari: 3482855    Ranar Watsawa : 2018/08/02

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan bindiga sun sace wasu ‘yan jarida hudu a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482852    Ranar Watsawa : 2018/08/01

Bangaren kasa da kasa, Hamad bin Khalifa Ali Isa sarkin masarautar kama karya ta kasar Bahrain ya kafa dokar hana ‘yan adawa gudanar da komai a kasar.
Lambar Labari: 3482851    Ranar Watsawa : 2018/08/01

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta hana wasu rajin kare hakkokin bil adama shiga Palastine.
Lambar Labari: 3482848    Ranar Watsawa : 2018/07/31

Bangaren kasa da kasa, an tarjama kur’ani mai tsarki a cikin harsen Luhya daya daga cikin fitattun harsuna a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482846    Ranar Watsawa : 2018/07/31

Bangaren kasa da kasa, an gina makarantu 10 na hardar kur’ani mai tsarki a gundumar Aqsar da ke Masar.
Lambar Labari: 3482844    Ranar Watsawa : 2018/07/26

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’adda 11 ne suka halaka a kasar Mali sakamakon dauki ba dadin da aka yi tsakanins da jami’an soji.
Lambar Labari: 3482843    Ranar Watsawa : 2018/07/23

Bangaren kas da kasa, majami’oin mabiya addinin kirista  akasar Zimbabwe za su gudanar da jerin gwanon neman a yi zabe cikin cikin sulhu.
Lambar Labari: 3482842    Ranar Watsawa : 2018/07/23

Bangaren kasa da kasa, sojojin yahudawan Isra’ila sun kashe wani matashi bafalastine a yau da safe a sansanin Dahisha da ke Bait Lahm.
Lambar Labari: 3482841    Ranar Watsawa : 2018/07/23

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin HKI wacce ake kira Knesset ta amince da wata doka wacce ta tabbatar da wariya tsakanin mazauna haramtacciyar kasar, inda ta amince da yahudawa kadai a matsayin yan kasa.
Lambar Labari: 3482840    Ranar Watsawa : 2018/07/21

Bangaren kasa da kasa, an tarjama fim din wilayat Eshq a cikin harsunan kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482839    Ranar Watsawa : 2018/07/21

Bangaren kasa da kasa, alaka na ci gaba da kara habbaka tsakanin Iran da jami’oin addini na kiristanci da musulunci a kasar Kenya
Lambar Labari: 3482838    Ranar Watsawa : 2018/07/21

Bangaren kasa da kasa, Usman Domble dan wasan kasar Faransa da ke awasa Barcelona yana shirin gina masallaci a a yankinsu da ke Maurtaniya.
Lambar Labari: 3482837    Ranar Watsawa : 2018/07/19

Bangaren kasa da kasa, Salama Salamuni wani dan kasar Masar ne mai shekaru 36 da ya rubuta kur’ani cikin watanni 7.
Lambar Labari: 3482836    Ranar Watsawa : 2018/07/16

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta Daesh (ISIS) ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin kaddamar da wani hari a kan wani wurin Tsaro a cikin gundumar Qasim a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3482835    Ranar Watsawa : 2018/07/13

Bangaren kasa da kasa, Jami'an sojin ruwa na kasar Libya sun tseratar da wasu 'yan ci-rani 104 daga nutsewa cikin tekun mediterranean.
Lambar Labari: 3482834    Ranar Watsawa : 2018/07/13

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga kasar Pakistan sun ce akalla mutane 85 sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a kan wani gangamin zabe a yankin Balochestan.
Lambar Labari: 3482833    Ranar Watsawa : 2018/07/13