iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Iran ta yi watsi da damuwar da shuwagabannin kasashe a kungiyar tsaro ta NATO suka nuna dangane da shirin tsaron kasar a taronsu na ranar Laraban da ta gabata a birnin Brussels na kasar Belgium.
Lambar Labari: 3482832    Ranar Watsawa : 2018/07/13

Bangaren kasa da kasa, ana kara fadada ayyukan otel na halal a kasar Tunisia domin masu yawon bude ido musulmi.
Lambar Labari: 3482830    Ranar Watsawa : 2018/07/12

Bangaren kasa da kasa, an karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani mai tsarki a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482828    Ranar Watsawa : 2018/07/12

Bangaren kasa da kasa, an bullo da wani shirin bayar da horo ga yara na kan hardar kur’ani a lardin Jiza na Masar.
Lambar Labari: 3482827    Ranar Watsawa : 2018/07/12

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Abdulazim Alafifi babban mai bayar da fatawa na kasar Australia ya rasu a birnin Malburn.
Lambar Labari: 3482826    Ranar Watsawa : 2018/07/11

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta yi gargadi dangane da hadarin da ke tattare da rufe mashigar Karem Abu Salim a Gaza da Isra’ila ta yi.
Lambar Labari: 3482825    Ranar Watsawa : 2018/07/11

Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan kasar Somalia Ali Khairi ya sauke ministan ma’aikatar kula da harokin addini ta kasar Hassan Mu’allim Hussain.
Lambar Labari: 3482824    Ranar Watsawa : 2018/07/11

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Palestine sun tabbatar da cewa a cikin watanni 6 da suka gabata ya zuwa yanzu Isra'ila ta kame Falastinawa 3533.
Lambar Labari: 3482823    Ranar Watsawa : 2018/07/10

Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin kasar Iran zai dauki nauyin shirya wani taro na kara kusanto da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai a Najeriya.
Lambar Labari: 3482822    Ranar Watsawa : 2018/07/10

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron koli na kwamitin kasashen musulmi karo na ashirin da tara a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482821    Ranar Watsawa : 2018/07/10

Bangaren kasa da kasa, an bude wata sabuwar cibiyar horar da mata hardar kur’ani mai tsarki a kasar Libya.
Lambar Labari: 3482820    Ranar Watsawa : 2018/07/09

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daga cikin malaman makarntu da kuma mahardata kur’ani a lardin bani siwaif na masar.
Lambar Labari: 3482819    Ranar Watsawa : 2018/07/09

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin ‘yan majalisar haramtacciyar kasar Isra’ila sun kutsa kai a cikin masallacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482818    Ranar Watsawa : 2018/07/09

Bangaren kasa da kasa, bayanai daga kasar Bahrain na cewa an dauki Ayatollah Sheikh Isa Qasem daga asibiti zuwa filin jirgi.
Lambar Labari: 3482817    Ranar Watsawa : 2018/07/09

Bangaren kasa da kasa, daruruwan yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra'ayi sun kutsa kai a yau a cikin masallacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3482816    Ranar Watsawa : 2018/07/08

Bangaren kasa da kasa, mabiya darikar Tijaniyya a kasar Senegal suna da kyakkyawan tsari na gudanar da ayyukansu.
Lambar Labari: 3482815    Ranar Watsawa : 2018/07/08

Bangaren kasa da kasa, sheikh Abdulaziz ma'alim Muhammad mai bada fatawa agarin nakuro na kasar Kenya ya yi kira zuwa ga hadin kan musulmi.
Lambar Labari: 3482814    Ranar Watsawa : 2018/07/08

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Thailand ta kada kuri'ar amincewa da daftarin dokar hukunta jagororin addinin buda masu barnata dukiyar kasa.
Lambar Labari: 3482813    Ranar Watsawa : 2018/07/07

Bangaren kasa da kasa, jakadan Iran a kasar Seegal ya bayyana cewa Iran za ta hada karfi da karfe da darikun Sufaye a kasar Senegal domin kara tabbatar da hadin kai tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3482812    Ranar Watsawa : 2018/07/07

Bangaren kasa da , Jami'an tsaron kasar Afghanistan sun samu nasarar halaka adadi mai yawa na 'yan ta'addan Daesh da Taliban a wasu garuruwan kasar.
Lambar Labari: 3482811    Ranar Watsawa : 2018/07/05