Bangaren kasa da kasa, sheikh Ibrahim Sunusi mataimakin shugaban kasar Sudan ya bayyana cewa shugaban kasar zai bayar da digiri ga dukkanin mahardata kur’ani.
Lambar Labari: 3482728 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wajen zaman taron malaman addinin Musulunci a kasar Afganistan.
Lambar Labari: 3482727 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, ana gudana da tarukan raya dararen lailatul qadr a kasar Ausralia.
Lambar Labari: 3482726 Ranar Watsawa : 2018/06/04
Bangaren siyasa, dubbban daruruwan jama’a ne suka taru yau a hubbaren marigayi Imam Khomeini (RA) domin tunawa da zagayowar lokacin wafatinsa.
Lambar Labari: 3482725 Ranar Watsawa : 2018/06/04
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da tarukan raya daren lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482724 Ranar Watsawa : 2018/06/04
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin birnin Chicago ta shirya taron buda baki.
Lambar Labari: 3482723 Ranar Watsawa : 2018/06/03
Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake rue gasar kur’ani ta duniya a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482722 Ranar Watsawa : 2018/06/03
Bangaren kasa da kasa, Musa Abdi shugaban yankin Somaliland ya halarci wurin taron kammala gasar kur’ani mai tsarki ta yankin da ake gudanarwa a kowace shekara.
Lambar Labari: 3482721 Ranar Watsawa : 2018/06/03
Bangaren kasa da kasa, gobara ta kama a babbar cibiyar Darul kur’an da ke birnin Kirawan na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3482719 Ranar Watsawa : 2018/06/02
Bangaren kasa da kasa, Khalid da kuma’yar uwarsa Khalud matasa ne makafi kuma mahardata kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482718 Ranar Watsawa : 2018/06/02
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah za ta gudanar da tarukan ranar Quds a yankin Marun Ra’as.
Lambar Labari: 3482717 Ranar Watsawa : 2018/06/02
Bangaren kasa da kasa, an girmama daliban makarantun sakandare da suka gudanar da gasar kur’ani a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482716 Ranar Watsawa : 2018/06/01
Bangaren kasa da kasa, an bude gasar kur’ani mai tsarki ta watan Ramadan a birnin Akra na kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482715 Ranar Watsawa : 2018/06/01
Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin juma'ar Tehran Hujjatul Islam Sayyid Mohammad Hassan Abuturabi Fard ya bayyana cewa gungun kasashe da kungiyoyin masu fada da zalunci a yankin gabas ta tsakiya suna kara karfi sosai a yankin.
Lambar Labari: 3482714 Ranar Watsawa : 2018/06/01
Bangaren kasa da kasa, an karrama mahardata kur’ai da suka nuna kwazo a gasar kur’ani ta kasar Masar.
Lambar Labari: 3482713 Ranar Watsawa : 2018/05/31
Bangaren kasa da kasa, Shugaba Bashar al-Assad, na Siriya, ya yi barazanar yin amfani da karfi kan mayakan Kurdawa dana Larabawa dake samun goyan bayan Amurka.
Lambar Labari: 3482712 Ranar Watsawa : 2018/05/31
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar kur’ani mai sarki da ak agudanar a birnin Lagos na tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3482710 Ranar Watsawa : 2018/05/31
Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani harin ta’addanci da wasu ‘yan kungiyar Daesh suka kai kan ‘yan sandan Iraki a Samirra wasu daga cikinsu sun rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3482709 Ranar Watsawa : 2018/05/30
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na koyar da matasan musulmi a Myanmar ilmomin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482708 Ranar Watsawa : 2018/05/30
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta karyata wata jijita da aka watsa kan kuren ganin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3482707 Ranar Watsawa : 2018/05/30