iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Fatah karkashin jagorancin shugaban Falastinawa Mahmud Abbas, ta kirayi wani taron gaggawa domin tattauna batun yarjejeniyar karni kan Palestine.
Lambar Labari: 3482810    Ranar Watsawa : 2018/07/05

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da taron kasa da kasa kan harkokin musulunci a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482809    Ranar Watsawa : 2018/07/05

Jami'an Tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun fara rusa wasu kauyukan Falastinawa a yankunan da ke gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3482808    Ranar Watsawa : 2018/07/04

Kwarraru kan hakkokin bil adama na majalisar dinkin duniya sun fara gudanar da zama domin binciken rahoton da aka gabatar kan take hakkokin bil adama a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482807    Ranar Watsawa : 2018/07/04

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daga makaranta kur'ani da suka nuna kwazoa gasar Kur'ani a masar tare da halartar Mahmud Kamal Dali gwamnan lardin dali na Jizah.
Lambar Labari: 3482806    Ranar Watsawa : 2018/07/04

Bangaren kasa da kasa, mayakn Boko Haram sun kasha sojojin jamhuriyar Nijar guda goma, tare da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3482805    Ranar Watsawa : 2018/07/03

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun samu nasarar mayar da martani kan mayakan ‘yanmamaya a yammacin kasar ta Yemen.
Lambar Labari: 3482804    Ranar Watsawa : 2018/07/03

Bangaren kasa da kasa, Rouhani ya bayyana hakan ne a daren jiya lokacin da yake gabatar da wani jawabi a gaban wani taron karramawa da aka shirya masa a birnin Genneva na kasar Switzerland.
Lambar Labari: 3482803    Ranar Watsawa : 2018/07/03

Bangaren kasa da kasa, dakarun gwamnatin Iraki gami da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar sun samu nasarar ragargargaza wasu sansanoni biyu na 'yan ta'addan Daesh a arewacin kasar.
Lambar Labari: 3482802    Ranar Watsawa : 2018/07/01

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Bahrain ta fitar da rahoto a jiya asabar da a ciki ta zargi mahukuntan kasar da take hakkin bil'adama
Lambar Labari: 3482801    Ranar Watsawa : 2018/07/01

Bangaren kasa da kasa, Anwar Tursunov mai tarjamar kur’ani dan kasar Uzbekistan ya rasu yana da shekaru 60.
Lambar Labari: 3482800    Ranar Watsawa : 2018/07/01

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya yaba wa palastinawa kan jerin gwanonsu domin neman hakkin komawa kasarsu kamar yadda ya ja kunnen Amurka kan wannan batu.
Lambar Labari: 3482798    Ranar Watsawa : 2018/06/30

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasashen larabawa da wasu kasashen duniya sun bukaci Isra'ila ta saki Khalida Jarrar da ake tsare da ita.
Lambar Labari: 3482797    Ranar Watsawa : 2018/06/29

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kur'ani ta kasar Kuwait Almanabir ta fitar da wani sabon tsari na koyar da kananan yara karatun kur'ani a lokacin hutun bazara.
Lambar Labari: 3482796    Ranar Watsawa : 2018/06/29

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani na kasa da kasa kan taron arbain na wannan shekara a Karbala.
Lambar Labari: 3482795    Ranar Watsawa : 2018/06/29

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taro mai taken matsayin sharifai a a cikin addinin muslunci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482794    Ranar Watsawa : 2018/06/28

Bangaren kasa da kasa, A cikin wani bayanin da ta fitar, cibiyar da ke sanya ido kan harkokin tsaro a nahiyar turai ta zargi Amurka taimaka ma 'yan ta'addan Daesh.
Lambar Labari: 3482793    Ranar Watsawa : 2018/06/28

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon bayanin da kotun kolin kasar Bahrain ta fitar da ke wanke babban sakataren jam'iyyar Alwifaq Sheikh Ali Salman, babban mai shigar da kara na kasar ya nuna rashin gamsuwarsa da hakan.
Lambar Labari: 3482792    Ranar Watsawa : 2018/06/28

Bangaren kasa da kasa, Khaled Said gwamnan lardin Sharqiyya a Masar ya karrama wani yaro mafi karancin shekaru da ya hardace kur'ani kuma makaranci.
Lambar Labari: 3482791    Ranar Watsawa : 2018/06/28

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar ta Amnesty ta zargi kwamandojin sojojin kasar ta Myanmar da tafka laifukan yaki akan al'ummar musulmin Rohingya
Lambar Labari: 3482790    Ranar Watsawa : 2018/06/27