Bangaren kasa da kasa, Ali Jasem wani mai faftuka ne a kasar Saudiyya wanda ya rasa ransa a gidan kaso sakamakon azabtarwa.
Lambar Labari: 3482469 Ranar Watsawa : 2018/03/12
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Yemen na nuni da cewa ana kara samun karuwar cututtuka masu kisa a kasar sakamakon matsalolin da ake fuskanta a bangaren kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3482468 Ranar Watsawa : 2018/03/11
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Aljeriya ta kafa dokar hana limaman masallatai fitar da fatawoyi a kasar.
Lambar Labari: 3482467 Ranar Watsawa : 2018/03/11
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taron karawa juna sani harkokin kudi a mahangar addinin musulunci a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482466 Ranar Watsawa : 2018/03/11
Bangaren kasa kasa, Mahmud Fadel matashi dan kasar Masar mahardacin kur’ani da yake da burin yin kiran salla a cikin haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3482465 Ranar Watsawa : 2018/03/10
Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin kare hakkin bil adama na kokarin ganin an sani wasu mata da ake tsare da su a kurkukun masarautar Bahrain.
Lambar Labari: 3482464 Ranar Watsawa : 2018/03/10
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kira da a kawo karshen kisan musulmi a kasar Sri Lanka ba tare da wani bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3482463 Ranar Watsawa : 2018/03/08
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Faransa Emanuel Macron ya bayyana cewa, matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka dangane da birnin Quds babban kure ne.
Lambar Labari: 3482462 Ranar Watsawa : 2018/03/08
Bangaren kasa da kasa, wata kotun kasar Birtaniya ta yanke hukuncin dauri a gidan kaso a kan shugaban kungiyar Britain First mai adawa da addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482461 Ranar Watsawa : 2018/03/08
Bangaren kasa da kasa, an bankado wani shirin kai harin kunar bakin wake a garin Ishaqi a kudancin lardin Salahaddin na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482460 Ranar Watsawa : 2018/03/07
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya bayyana zarge-zargen da Masar da Saudiyya suka yi wa Iran da cewa hankoron haifar da gaba a tsakanin Kasashen musulmi ba maslaha ce gare su ba.
Lambar Labari: 3482459 Ranar Watsawa : 2018/03/07
Bangaren kasa da kasa, bayan gyara na tsawon shekaru uku a jere da aka yi wa babban masallacin cibiyar Azhar za a gudanar da bikin bude shi tare da halartar dan sarkin Saudiyya.
Lambar Labari: 3482458 Ranar Watsawa : 2018/03/06
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron karawa juna sani kan matsayin mace a addinin muskunci da kuma mahangar ma’aiki (SAW) a Najeriya.
Lambar Labari: 3482457 Ranar Watsawa : 2018/03/06
Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin tarjamar Iran a wani baje kolin kayan tarihin musulunci a Senegal.
Lambar Labari: 3482456 Ranar Watsawa : 2018/03/06
Bangaren kasa da kasa, 'Yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tunga a yankin Ghouta da ke gabashin birnin Damascus na Syria, sun amince su bar fararen hula su fito daga yankin domin samun kayan agajin da aka kai musu.
Lambar Labari: 3482455 Ranar Watsawa : 2018/03/05
Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin kwace kaddarorin majami'o'in kiristoci da ke Quds ta hanyar saka musu haraji mai nauyi.
Lambar Labari: 3482454 Ranar Watsawa : 2018/03/05
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani babban taro na kasa da kasa a birnin Alkahira na kasar Masar kan adana kayan tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3482453 Ranar Watsawa : 2018/03/05
Bangaren kasa da kasa, an bude wani babban taron kur’ai mai tsarki da taken kasar Senegal tare da halartar manyan jami’an gwamnati da na diflomasiyya.
Lambar Labari: 3482451 Ranar Watsawa : 2018/03/04
Bangaen kasa da kasa, Shugaba Buhari na Najeriya ya bayyana cewa, kur’ani mai tsarki shi ne littafin da yake koyar da dan adam sulhu da kuma zaman lafiya da juna.
Lambar Labari: 3482450 Ranar Watsawa : 2018/03/04
Bangaren kasa da kasa, an bude wani shiri na bayar da horo ga malamai da limaman masallatai a kasar saliyo.
Lambar Labari: 3482449 Ranar Watsawa : 2018/03/03