Bangaren kasa da kasa, an nuna fin din nuna kyama da batunci ga addinin muslunci a gidan talabijin din gwamnatin kasar Holland.
Lambar Labari: 3482490 Ranar Watsawa : 2018/03/19
Bangaren kasa da kasa, wasu matasa biyu daga kasar Rasha suna halartar gasar kur'ani da cibiyar Azhar ta shirya a Masar.
Lambar Labari: 3482489 Ranar Watsawa : 2018/03/19
Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa a Palastinu ya yi gargadi dangane da amfani da wani kur'ani da aka buga da kura-kurai.
Lambar Labari: 3482488 Ranar Watsawa : 2018/03/19
Bangaren kasa da kasa, an samar da wani sabon tsari na naura mai kwakwalwa wanda yake dauke da surat yasin da dukkanin abubuwan da suke da alaka da ita.
Lambar Labari: 3482487 Ranar Watsawa : 2018/03/18
Bangaren kasa da kasa, majalisar kasar Saudiyya za ta yi dubi kan wata shawara da wasu ‘yan majalisa suka bayar kan a rika jinkirta lokacin kiran sallar Isha’i.
Lambar Labari: 3482486 Ranar Watsawa : 2018/03/18
Bangaren kasa da kasa, baban dakin adana kayan tarihi a kasar Tunisia ya sanar da samun wani kwafin kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga karni na bakwai bayan hijira.
Lambar Labari: 3482484 Ranar Watsawa : 2018/03/18
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3482483 Ranar Watsawa : 2018/03/17
Bangaren kasa da kasa, An Fara gudanar da zaben shugaban kasar Masar a kasashen ketare, kafin fara gudanar da zaben a cikin kasa.
Lambar Labari: 3482482 Ranar Watsawa : 2018/03/17
Bangaren kasa da kasa, An bude gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a lardin Portsaid na kasar Masar tare da halartar makaranta da mahardata daga kasashen ketare.
Lambar Labari: 3482481 Ranar Watsawa : 2018/03/17
Bangaren kasa da kasa, an kammala wani shirin kur’ani mai tsarki na tafsiri da aka gabatar a radiyon kur’ani na Gaza a cikin shiri 600.
Lambar Labari: 3482480 Ranar Watsawa : 2018/03/16
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirin gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na goma sha hudu a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3482479 Ranar Watsawa : 2018/03/16
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin hanyoyi mafi sauki wajen hardar kur’ani mai tsarki a kasar Libya ita ce hanyar rubuta kur’ani a kan allo.
Lambar Labari: 3482478 Ranar Watsawa : 2018/03/16
Bangaren kasa da kasa, za a gudana da wani zaman taron karawa juna sani a jami’at San Antonio kan mahangar addinin muslunci dangane da sauran ilmomi da dan adam ke bincike a kansu.
Lambar Labari: 3482477 Ranar Watsawa : 2018/03/15
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulunci ta Azhar a kasar Masar ta fitar da wani kajerin im da ta shirya a cikin harshen turanci kan matsayin jihadia cikin addini mslunci.
Lambar Labari: 3482476 Ranar Watsawa : 2018/03/15
Bangaren kasa da kasa, Iran ta bayar da kyautar wasu littafai masu kima da ka rubuta da hannu a kasar tun tsawon shekaru masu yawa da suka gabata ga jami’ar ta kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482475 Ranar Watsawa : 2018/03/15
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta zabi birnin Quds a matsayin babban raya tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3482474 Ranar Watsawa : 2018/03/14
Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar bincike da hasashe a kasar Amurka ta bayyana cewa addinin muslunci zai zama addini mafi girma a duniya daga zuwa 2070.
Lambar Labari: 3482473 Ranar Watsawa : 2018/03/14
Bangaren kasa da kasa, an bude bangaren kwana na makarantar hauza a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482472 Ranar Watsawa : 2018/03/13
Bangaren kasa da kasa, za a gina wata cibiyar yaki da tsatsauran ra'ayin addinin musucni a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482471 Ranar Watsawa : 2018/03/13
Bangaren kasa da kasa, ministan ma’ikatar harkokin addini kasar Masar ya ce masallatai ba za su saka baki cikin harkar zaben kasar ba.
Lambar Labari: 3482470 Ranar Watsawa : 2018/03/12