Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar hardar kur’ani mai tsarki a kasar Afirka ta kudu wanda cibiyar kula da ayyukan kur’ani mai tsarki ta kasar ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3355695 Ranar Watsawa : 2015/08/31
Bangaren kasa da kasa, A cikin wanann mako ne ake gudanar da wani baje kolin kayayyakin Ramadan a birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu tare da halatar jama’a.
Lambar Labari: 3312689 Ranar Watsawa : 2015/06/09