yahudawa - Shafi 7

IQNA

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta ce Isra’ila ba ta da makoma a cikin Falastinu.
Lambar Labari: 3484694   Ranar Watsawa : 2020/04/09

Tehran (IQNA) Alexender Buroda shugaban kungiyar hadin kan yaudawan Rasha ya bayyana cewa babu batun bullar Corona a cikin alamomin karshen zamani.
Lambar Labari: 3484623   Ranar Watsawa : 2020/03/14

Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar China ya bayyana cewa akwai yiwuwar cewa Amurka ce ta shigo da corona a cikin China.
Lambar Labari: 3484618   Ranar Watsawa : 2020/03/13

Tehran (IQNA) babbar jami’ar kasar Malaysia ta yanke alaka da kamfanin PIMA saboda taimaka ma gwamnatin yahudawan Isra’ila da yake yi.
Lambar Labari: 3484576   Ranar Watsawa : 2020/03/01

Ana ci gaba da kara samun karfafar kawance tsakanin masarautar Saudiyya da gwamnatin yahudawan Isra'ila.
Lambar Labari: 3484560   Ranar Watsawa : 2020/02/25

Tehran - (IQNA) a karon farko a bainar jama'a daya daga cikin manyan malaman yahudawan Isra'ila masu tsatsauran ra'ayin yahudanci ya halarci fadar sarkin Saudiyya.
Lambar Labari: 3484547   Ranar Watsawa : 2020/02/21

Daruruwan jami’an tsaron yahudawan sun afkawa musulmi a lokacin gudanar da sallar asuba a yau Juma’a.
Lambar Labari: 3484494   Ranar Watsawa : 2020/02/07

Bangaren kasa da kasa, kimanin yahudawan sahyuniya 400 suka kutsa kai a cikin masalacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3484173   Ranar Watsawa : 2019/10/20

Bangaren kasa da kasa, a cikin wanann shekara yahudawa fiye da dubu 17 ne suka keta alfarmar masallacin Quds.
Lambar Labari: 3484137   Ranar Watsawa : 2019/10/09

Bangaren kasa da kasa, yahudawan Isra'ila sun rusa wani masallaci a garin Khalil da wani gida na falastinawa.
Lambar Labari: 3484017   Ranar Watsawa : 2019/09/04

Ministan ayyukan gona na haramtacciyar kasar Isra’ila ya saka kafarsa a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483804   Ranar Watsawa : 2019/07/03

Bangaren kasa da kasa, jamian tsaron kasar Faransa sun damke wasu mutane da ke shirin kaddamar da hare-hare a kan wuraren ibadar musulmi da na yahudawa a kasar.
Lambar Labari: 3483729   Ranar Watsawa : 2019/06/11

Wasu gungun yahudawa masana da kuma masu bincike sun nuan goyon bayansu ga kungiyoyin da ke yin kira da a haramta kayan Isra’ila.
Lambar Labari: 3483665   Ranar Watsawa : 2019/05/22

Gwamnatin yahudawan Isra'ila ta tabbatar da harba wani makami mai linzami wanda ya sauka a wani matsugunnin yahudawa 'yan share wuri zauna a kusa da birnin Tel Aviv.
Lambar Labari: 3483490   Ranar Watsawa : 2019/03/25

Bangaren kasa da kasa, Sojojin Isra’ila sun kame Palasdinawa da dama a yankin yammacin Kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483421   Ranar Watsawa : 2019/03/03

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ikrama Sabri babban limamin quds ya karyata batun cewa yahudawa sun sake rufe babau rahma.
Lambar Labari: 3483397   Ranar Watsawa : 2019/02/23

Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmin Amurka biyu sun tara tallafin kudade domin taimakawa Yahudawan da aka kai musu harin ta'addanci a garin Pittsburgh da ke jihar Pennsylvania ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3483086   Ranar Watsawa : 2018/10/30

Bangaren kasa da kasa, Sojojin yahudawan Isra’ila sun kai farmaki a kan kauyen Kafarqudum da ke karkashin yankin Nablus a gabar yamma da kogin Jodan.
Lambar Labari: 3483044   Ranar Watsawa : 2018/10/15

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila ta kaddamar da farmaki da makaman igwa a kan yankin Gaza.
Lambar Labari: 3482582   Ranar Watsawa : 2018/04/18

Bangaren kasa da kasa, gungun malaman addinin muslunci na kasar Lebanon ya jinjina wa al’ummar Palastinu dangane da jajircewa kan hakkokinsu da yahudawa suka mamaye.
Lambar Labari: 3482526   Ranar Watsawa : 2018/03/30