iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, duk da irin matakan takurawa da cin zarafin da haramtacciyar kasar Isr’ila ta dauka a masallacin Aqsa masallata fiye da dubu 25 ne suka yi salla a yau a cikin masallacin.
Lambar Labari: 3481767    Ranar Watsawa : 2017/08/04

Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar yahudawa masu tsatsauran ra'ayi ta kirayi sauran yahudawa domin su hada karfi da karfe domin kaddamar da farmaki a kan masallaci aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481758    Ranar Watsawa : 2017/08/01

Bangaren kasa da kasa, an kammala taron kungiyar hadin kan jami’oin kasashen musulmi karo na bakwai a birnin Ribat na kasar Morocco tare da jaddada wajabci kare jami’ar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481232    Ranar Watsawa : 2017/02/15

Bangaren kasa da kasa, an kara yawan sa’oin da yahudawa n sahyuniya suke shiga masallacin aqsa akowace rana.
Lambar Labari: 3481005    Ranar Watsawa : 2016/12/05

Bangaren kasa da kasa, Wani hamshakin mai kudi a kasar Amurka kuma daya daga cikin yahudawa masu kare manufofin Isra'ila a Amurka, ya tsaya kai da fata domin ganin an hana wani dan majalisar dattijan kasar musulmi rike shugabancin kwamitin zartarwa na jam'iyyar Democrat.
Lambar Labari: 3481002    Ranar Watsawa : 2016/12/04

Hamas:
Bangaren kasa da kasa, Mahud Zihar daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Hamas ya bayyana cewa, Isra’ila ba za ta iya hana kiran sallah a cikin yankunan Palastinawa ba.
Lambar Labari: 3480973    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Bangaren kasa da kasa, wasu mabiya addinan kiristanci da yahudanci a Amurka sunfitar da bayanin yin Allawadai da kisan limamanin masallacin furkan da ke birnin New York.
Lambar Labari: 3480712    Ranar Watsawa : 2016/08/15