iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta kirayi Falastinawa da su hana yahudawa masu tsatsauran ra’ayi kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485873    Ranar Watsawa : 2021/05/03

Tehran (IQNA) Jami’an tsaron gwamnatin yahudawa n Isra’ila sun sake auka wa masallata a daren jiya a lokacin sallar Isha’i da asham.
Lambar Labari: 3485846    Ranar Watsawa : 2021/04/25

Tehran (IQNA) an yi gargadi dangane da irin hadarin da masallacin quds mai alfarma yake fuskanta daga yahudawa masu tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485783    Ranar Watsawa : 2021/04/04

Tehran (IQNA) jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa, Alqaeeda da Daesh suna yi wa yahudawa aiki ne.
Lambar Labari: 3485735    Ranar Watsawa : 2021/03/11

Tehran (IQNA) yahudawa n Isra’ila sun rusa masallacin musulmi Falastinawa da ke cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan a yau.
Lambar Labari: 3485595    Ranar Watsawa : 2021/01/27

Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta yi gargadi dangane da irin matakan tsokana da yahudawa n Isra’ila suke dauka a kan wurare masu tsarki na musulmi.
Lambar Labari: 3485422    Ranar Watsawa : 2020/12/02

Tehran (IQNA) yahudawa sun saki Mahir Akhras wanda ya kwashe tsawon kwanaki fiye da dari yana yajin cin abinci.
Lambar Labari: 3485407    Ranar Watsawa : 2020/11/27

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta yi tir da shirin Isra’ila na ci gaba da mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485352    Ranar Watsawa : 2020/11/10

Tehran (IQNA) ana ci gaba da mayar da martani dangane da harin ta'addanci da aka kai jiya a kasar Austria.
Lambar Labari: 3485332    Ranar Watsawa : 2020/11/03

Tehran (IQNA) Isma’il Haniyya ya bayyana cewa, kulla alaka da mahukuntan Sudan suka yi da yahudawa n Isra’ila, ba bisa ra’ayin jama’ar kasar suka yi haka ba.
Lambar Labari: 3485305    Ranar Watsawa : 2020/10/25

Tehran (IQNA) jagoran Hamas ya bayyana ci gaba da tattaunawa tsakanin bangarorin Falastinawa a matsayin gishikin nasara.
Lambar Labari: 3485293    Ranar Watsawa : 2020/10/20

Tehran (IQNA) kungiyar jihadul Islami ta kirayi kasashen musulmi das u kalubalanci makircin da wasu suka bullo da shi na kulla hulda da yahudawa n Isra’ila.
Lambar Labari: 3485151    Ranar Watsawa : 2020/09/05

Tehran (IQNA) an yi Allawadai da kakausar murya kan kulla alaka tsakanin UAE da kuma gwamnatin yahudawa n Isra'ila.
Lambar Labari: 3485084    Ranar Watsawa : 2020/08/14

Daruruwan mutanen Gaza ne suka yi gangami a jiya domin nuna rashin amincewa da matakin da yahudawa suka dauka na rufe kofar Bab Rahma ta masallacin Aqsa, tare da hana masallata shiga cikin masallacin mai alfarma.
Lambar Labari: 3485000    Ranar Watsawa : 2020/07/20

Tehran (IQNA) Daya daga cikin jagororin kungiyar Hamas ya tabbatar da cewa sakon jagora manuniya kan matsayar Iran dangane da batun Falastinu.
Lambar Labari: 3484958    Ranar Watsawa : 2020/07/06

Tehran (IQNA) ma’aikatar kiwon lafiya ta Isra’ila ta sanar da cewa fiye da yahudawa dubu 12 ne suka kamu da cutar corona a halin yanzu.
Lambar Labari: 3484714    Ranar Watsawa : 2020/04/15

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta ce Isra’ila ba ta da makoma a cikin Falastinu.
Lambar Labari: 3484694    Ranar Watsawa : 2020/04/09

Tehran (IQNA) Alexender Buroda shugaban kungiyar hadin kan yaudawan Rasha ya bayyana cewa babu batun bullar Corona a cikin alamomin karshen zamani.
Lambar Labari: 3484623    Ranar Watsawa : 2020/03/14

Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar China ya bayyana cewa akwai yiwuwar cewa Amurka ce ta shigo da corona a cikin China.
Lambar Labari: 3484618    Ranar Watsawa : 2020/03/13

Tehran (IQNA) babbar jami’ar kasar Malaysia ta yanke alaka da kamfanin PIMA saboda taimaka ma gwamnatin yahudawa n Isra’ila da yake yi.
Lambar Labari: 3484576    Ranar Watsawa : 2020/03/01