Bangaren siyasa, Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Muhammad Ali Ja'afari ya bayyana cewa dakarunsa za su dauki sojojin Amurka tamkar 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh matukar dai Amurka ta sanya takunkumi da bata sunan dakarun nasa.
Lambar Labari: 3481981 Ranar Watsawa : 2017/10/08
Jagoran Hizbullah:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar Amurka ce take hana kokarin da ake yi na ganin karshen kungiyar ta'addancin nan ta Daesh, kamar yadda kuma Saudiyya da H.K.Isra'ila su ne ummul aba'isin din rashin tsaron da ake fuskanta a yankin Gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3481979 Ranar Watsawa : 2017/10/08
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakakusar suka dangane da harin da aka kaddamar a birnin las Vegas na Amurka.
Lambar Labari: 3481964 Ranar Watsawa : 2017/10/03
Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzo mazauna jahar Californi a kasar Amurka sun bullo da wani shiri da nufin isar da sakon Hussain mai taken sayyahussein#.
Lambar Labari: 3481936 Ranar Watsawa : 2017/09/26
Bangaren kasa da kasa, majami’ar mabiya addinin kirista a jahar Massachusetts da ke kasar Amurka za ta shirya wani zaman tattauna kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481925 Ranar Watsawa : 2017/09/23
Bangaren kasa da kasa, shafukan yanar izo na kungiyoyin musulmi 42 a kasar Aurka suka kalubalaci shugaan kasar Donald Trump kan dokarsa ta nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3481911 Ranar Watsawa : 2017/09/19
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Amurka taki yin Allah wadai da kisan kiyashin da ake yi wa msuulmin kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481896 Ranar Watsawa : 2017/09/14
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani gagarumin jerin gwano domin nuna rashin amincewa da nuna wariyar launin fata ko ta addini a cikin Los Angeles a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481886 Ranar Watsawa : 2017/09/11
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a masallacin Los Angeles a masallacin Al-zahra tare da jefa furanni dubu daya da 110.
Lambar Labari: 3481882 Ranar Watsawa : 2017/09/10
Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
Lambar Labari: 3481845 Ranar Watsawa : 2017/08/29
Bangaren kasa da kasa, Hafez Akbar shi ne imami mafi karancin shkaru a kasar Amurka, wada kuma ya hardace ku’ani mai sari tun yana da shekaru 9 da haihuwa.
Lambar Labari: 3481822 Ranar Watsawa : 2017/08/22
Cibiyar Musulmin Amurka:
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Amurka ta bukaci da a hukunta wani mutum da ya ci zarafin manzon Allah (SAW) a jahar Minnesota.
Lambar Labari: 3481807 Ranar Watsawa : 2017/08/17
Bangaren kasa da kasa, wasu mazauna jahar California a kasar Amurka sun gudanar da bukuwan ayyana watan Agusta amatsayin watan girmama musulmi.
Lambar Labari: 3481801 Ranar Watsawa : 2017/08/15
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano wanda ya hada msuulmi da wadanda ba musulmi ba a garin Charlottesville na jahar Virginia a kasar Amurka domin yi Allah wadai da harin nuna wariya.
Lambar Labari: 3481794 Ranar Watsawa : 2017/08/13
Bangaren kasa da kasa, dan majalisar dokokin kasar Amurka musulmi daga jahar Minnesota ya yi suka kan yadda Trump ya yi gum da bakinsa dangane da harin da aka kai wa cibiya da masallacin musulmi.
Lambar Labari: 3481785 Ranar Watsawa : 2017/08/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na mabiya addinai a birnin Vioming na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481779 Ranar Watsawa : 2017/08/08
Bangaren kasa da kasa, musulmi sun gudanar salla a cikin farfajiyar cibiyar muslunci ta Minnesota a kasar Amurka, bayan harin da aka kai kan cibiyar.
Lambar Labari: 3481771 Ranar Watsawa : 2017/08/06
Bangaren kasa da kasa,a karon farko wata musulma ta tsaya takarar neman kujerar asanata a kasar Amurka daga jahar Arizona.
Lambar Labari: 3481757 Ranar Watsawa : 2017/08/01
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmia a jahar Illinois a kasar Amurka ta gayyaci wadanda mamuslmi domin halartar taronda ta shirya.
Lambar Labari: 3481732 Ranar Watsawa : 2017/07/24
Kakakin Ma’aikatar waje:
Bangaren kasa da kasa, Bahram Qasemi kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar muslunci ta Iran ya mayar da martani a kan kalaman Trump dangane da Iran a Paris.
Lambar Labari: 3481701 Ranar Watsawa : 2017/07/15