Duk da cewa gwamnatin Amurka takan nuna kanta a kan gaba a kokarin kare hakkin fadin albarkacin baki da kuma na yan jaridu a duniya, amma a aikace ita ce a gaba wajen take hakkin yan jaridu da makamancinsu a duniya.
Lambar Labari: 3483323 Ranar Watsawa : 2019/01/18
Bangaren kasa da kasa, Isra’ila ta sanar da ficewa daga hukumar raya ilimi da al’adu da kuma tarihi ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO.
Lambar Labari: 3483279 Ranar Watsawa : 2019/01/03
Fadar White House a kasar Amurka ta sanar da cewa, shugaban kasar Donald Turmp bai bayar da umarnin ficewar sojojin Amurka daga kasar Afghanistan ba.
Lambar Labari: 3483265 Ranar Watsawa : 2018/12/30
Gwamnatin Rasha ta karyata da'awar da Isra'ila ta yi da ke cewa, an cimma wata yarjejeniya tsakanin gwamnatin Rasha da wasu bangarori, domin fitar da Iran da Hizbullah daga Syria.
Lambar Labari: 3483242 Ranar Watsawa : 2018/12/22
Bangaren kasa da kasa, sabbin 'yan majalisar dokokin Amurka biyu wadandanda dukkaninsu mata ne kuma musulmi, sun ce za su yi rantsuwa da kur'ani mai tsarki a gaban majalisar dokokin kasar ta Amurka.
Lambar Labari: 3483239 Ranar Watsawa : 2018/12/21
A jiya ne shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya kai wata ziyarar aiki a kasar Syria.
Lambar Labari: 3483225 Ranar Watsawa : 2018/12/17
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci da kuma mabiya addinin kirista a kasar Canada suna gudanar da kamfe na hadin gwiwa a tsakaninsu domin yaki da nuna wariya ta addini.
Lambar Labari: 3483210 Ranar Watsawa : 2018/12/12
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki bugun China a babban baje kolin littafai na hukumar UNESCO da ke gudana a halin yanzu.
Lambar Labari: 3483177 Ranar Watsawa : 2018/12/03
Taashar tralabijin ta CNN da ke kasar Amurka, ta kori dan rahotonta saboda nuna goyon baya ga al'ummar Palastine da kuma sukar lamirin Isra'ila.
Lambar Labari: 3483165 Ranar Watsawa : 2018/11/30
Bangaren kasa da kasa, 'yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Umar ta ce Donald Trump ya tabbatarwa duniya cewa shi haja ce ta sayarwa.
Lambar Labari: 3483143 Ranar Watsawa : 2018/11/22
Shugaban kasar Iran sheikh Hassan Rauhani ya bayyana cewa, bayyana takunkumin da Amurka ta kakaba wa Iran da cewa ba wani abu ba ne illa yakin kwakwalwa.
Lambar Labari: 3483117 Ranar Watsawa : 2018/11/10
Bangaren kasa da kasa, Mata biyu da suka tsaya takarar neman kujerun majalisar wakilaia Amurka sun samu nasarar lashe zaben a jahohinsu.
Lambar Labari: 3483108 Ranar Watsawa : 2018/11/07
Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, takunkumin da Amurka ta sake kakaba wa Iran, ya kara bakanta sunan Amurka a duniya.
Lambar Labari: 3483107 Ranar Watsawa : 2018/11/07
Bnagaren kasa da kasa, Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace
Lambar Labari: 3483102 Ranar Watsawa : 2018/11/05
Bangaren kasa da kasa, a dukkanin biranan kasar Iran al’umma sun fito domin tunawa da ranar 13 ga Aban, domin bayar da amsa ga Amurka kan hankoronta na gurgunta Iran ko ra wane hali.
Lambar Labari: 3483097 Ranar Watsawa : 2018/11/04
Bangaren kasada kasa, sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeoya bayyana cewa har yanzu Saudiyya ba ta bayar da wani gamsashen bayani ba kan kisan gillar da aka yi wa Khashoggi.
Lambar Labari: 3483091 Ranar Watsawa : 2018/11/01
Bangaren kasa da kasa, Akon wanda fitaccen mawaki ne dan kasar Amurka ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar shugabancin kasara 2020.
Lambar Labari: 3483088 Ranar Watsawa : 2018/10/31
Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmin Amurka biyu sun tara tallafin kudade domin taimakawa Yahudawan da aka kai musu harin ta'addanci a garin Pittsburgh da ke jihar Pennsylvania ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3483086 Ranar Watsawa : 2018/10/30
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Amurka sun nuna alhininsu dangane da kai harin da aka yi kan majami’ar yahudawa a kasar.
Lambar Labari: 3483078 Ranar Watsawa : 2018/10/28
Bangaren kasa da kasa, Laila Alawa wata musulma ce da ke zaune a kasar Amurka wadda ta samar da wata hanyar sadarwa ta yanar gizo a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3483066 Ranar Watsawa : 2018/10/22