Bangaren kasa da kasa, Wani babban jami'i a cikin gwamnatin Saudiyya ya fallasa yadda aka shirya kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483063 Ranar Watsawa : 2018/10/21
Bangaren kasa da kasa, tun bayan da aka fara gudanar da babban taron zauren majalisar dinkin duniya a ranar Talata da ta gabata, daya daga cikin muhimman abubuwan da suka fi daukar hankali a taron shi ne kalaman kiyayya da Trump ya yi a kan kasar Iran, da kuma irin martanin da shugaba Rauhani na kasar Iran ya mayar masa.
Lambar Labari: 3483018 Ranar Watsawa : 2018/09/29
Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya bayyana cewa; bakar siyasar Amurka a kan kasar Iran ba za ta taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3483013 Ranar Watsawa : 2018/09/26
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya karyata rahotannin da ke cewa Iran ta bukaci ganawa da Trump.
Lambar Labari: 3483000 Ranar Watsawa : 2018/09/21
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussain (AS) a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3482986 Ranar Watsawa : 2018/09/15
Babban sakataren kungiyar kwatar 'yencin Palasdinawa ta PLO Sa'ed Ariqat ya bayyana cewa matakin da Amurka ta dauka na rufe ofishin kungiyar a birnin Washington yana dai dai da azabtar da dukkan Palasdinawa ne.
Lambar Labari: 3482970 Ranar Watsawa : 2018/09/10
Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar Tsaron Amurka Pentagon ta bada sanarwan dakatar da tallafin dalar Amurka miliyon 300 da take bawa kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3482950 Ranar Watsawa : 2018/09/03
Bangaren kasa da kasa, Wani hasashen da wata cibiyar bincike ta yi ya nuna cewa nan da shekara ta 2060 adadin musulmi a duniya zai haura biliyan uku.
Lambar Labari: 3482946 Ranar Watsawa : 2018/09/02
Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Amurka sun fara gudanar da zaman taronsu da suka saba gudanarwa a kowace shekara a birnin Houston.
Lambar Labari: 3482945 Ranar Watsawa : 2018/09/02
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Saudiyya ta bayar da kudi dalar Amurka milyan 100 ga kawancen Amurka da ke yaki a Syria.
Lambar Labari: 3482900 Ranar Watsawa : 2018/08/17
Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hassan Rauhain ya bayyana cewa, Iran ba za taba mika wuya ga bakaken manufofin Amurka ba, duk kuwa da matsin lamabra da take fuskanta.
Lambar Labari: 3482789 Ranar Watsawa : 2018/06/27
Na’ibin Limamin Tehran:
Bangaren siyasa, wanda ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran ya bayyana cewar babu abin da takunkumin da Amurka ta sanya wa Iran zai haifar mata da kuma shi kansa shugaban kasar face kara kunyata su a idon duniya.
Lambar Labari: 3482778 Ranar Watsawa : 2018/06/22
Bangaren kasa da kasa, Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani dangane da sukar da Amurka ta yi kan zartar da hukuncin kisa a kan wani da ya jagoranci kisan jama'a a Tehran.
Lambar Labari: 3482771 Ranar Watsawa : 2018/06/19
Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurka ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon bayan ga al’umma Palastnie mazauna zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482740 Ranar Watsawa : 2018/06/08
Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta shirya wani buda baki a yammacin jiya a gaban fadar White House mai take ba ma son buda bakin Trump.
Lambar Labari: 3482737 Ranar Watsawa : 2018/06/07
Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin juma'ar Tehran Hujjatul Islam Sayyid Mohammad Hassan Abuturabi Fard ya bayyana cewa gungun kasashe da kungiyoyin masu fada da zalunci a yankin gabas ta tsakiya suna kara karfi sosai a yankin.
Lambar Labari: 3482714 Ranar Watsawa : 2018/06/01
Bangaren kasa da kasa, Shugaba Bashar al-Assad, na Siriya, ya yi barazanar yin amfani da karfi kan mayakan Kurdawa dana Larabawa dake samun goyan bayan Amurka.
Lambar Labari: 3482712 Ranar Watsawa : 2018/05/31
Bangaren kasa da kasa, babbar majami’ar birnin Arlinton na jahar Virginia a kasar Amurka ta bude kofofinta ga musulmi a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3482701 Ranar Watsawa : 2018/05/28
Bangaren siyasa,
A lokacin da yake ganawa da manyan jami’an gwamnati da sauran bangarori na al’umma a jiya, jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; tun bayan samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran, Amurka take ta kulla wa Iran makida iri-iri da nufin rusa tsarin musulunci a kasar, amma har yanzu Amurka ba ta ci nasara ba.
Lambar Labari: 3482689 Ranar Watsawa : 2018/05/24
Bangaren kasa da kasa, daraktan masallacin Quds mai alfarma ya bayyana cewa cin zarafi da keta alfarmar masallacin quds da yahudawa ke yi na ci gaba da karuwa.
Lambar Labari: 3482684 Ranar Watsawa : 2018/05/22