amurka - Shafi 13

IQNA

Pentagon: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Taimaka Ma Saudiyya A Yakin Da Take Yi Da Yemen
Lambar Labari: 3482446   Ranar Watsawa : 2018/03/02

Musulmin birnin Chattanooga na jahar Tennessee a kasar Amurka suna gudanar da wani kamfe na wayar da kan Amurkawa kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3482445   Ranar Watsawa : 2018/03/02

Bangaren kasa da kasa, an bude wata cibiyar bincike ta mata kan msulunci a birnin Nabraska na jahar Omaha da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482428   Ranar Watsawa : 2018/02/25

Bangaren kasa da kasa, a yau ne al’ummar Baharain suke gudanar da gangami da jerin gwano domin tunawa da cika shkaru 7 da fara boren neman hakkinsu a ranar 14 watan Fabrairu.
Lambar Labari: 3482394   Ranar Watsawa : 2018/02/14

Bangaren kasa da kasa, Narendra Modi firayi ministan Indiya a wani ran gadi da ya kaddamar da yankin gabas ta tsakiya, ya ziyarci yankunan Palastinawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani shugaban gwamnatin Indiya a wannan yankin.
Lambar Labari: 3482387   Ranar Watsawa : 2018/02/11

Bangaren kasa da kasa, Rashida Tulaib wata musulma ce ‘yar majalisar dokokin jahar Michigan wadda ta kudiri aniyar zuwa majalisar dokokin Amurka.
Lambar Labari: 3482381   Ranar Watsawa : 2018/02/09

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Amurka suna yin amfani da wani tsari ta hanyar yanar gizo wajen yin leken asiri a kan musulmi.
Lambar Labari: 3482377   Ranar Watsawa : 2018/02/08

Bangaren kasa da kasa, musulmi mata za su gudanar da wani shiri mai suna monolog kan hijabi a jahar Texas da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482370   Ranar Watsawa : 2018/02/06

Bangaren kasa da kasa, musulmi mazauna birnin Cherry Hill na jahar New Jersey a kasar Amurka za su gudanar da wani shiri na isar da sakon musulunci ga makwabtansu.
Lambar Labari: 3482361   Ranar Watsawa : 2018/02/03

Bangaren kasa da kasa, musulmin garin St Catharines na jahar Antario na kasar Canada sun gudanar da bukukuwan ranar hijabi ta duniya.
Lambar Labari: 3482353   Ranar Watsawa : 2018/01/31

Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurkawa ne ad suka hada da musulmi da wadanda ba musulmi suka yi gangamin adawa da Trump a birnin New York.
Lambar Labari: 3482341   Ranar Watsawa : 2018/01/27

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Amurka na shirin gudanar da sallar zuhur a cikin jam'i a gaban fadar white house a ranar Asabar mai zuwa.
Lambar Labari: 3482332   Ranar Watsawa : 2018/01/24

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulmin kasar Amurka ta nuna rashin amincewa kan kalaman batunci da wani jami’in kasar ya yi kan musulmi da addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482328   Ranar Watsawa : 2018/01/23

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirye-shirye domin ranar hijabi ta duniya kasa da makonni biyu masu zuwa.
Lambar Labari: 3482321   Ranar Watsawa : 2018/01/21

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkokin musulmi a kasar Amurka CAIR ta ce za ta bi kadun matakin saka sunayen wasu musulmi a cikin jerin sunaen ‘yan ta’adda a kasar.
Lambar Labari: 3482310   Ranar Watsawa : 2018/01/18

Bangaren kasa da kasa, a  karon farko za  agudanar da wani baje kolin kayan mata musulmi a birnin San rancisco na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482305   Ranar Watsawa : 2018/01/16

Bangaren kasa da kasa, musulmin yankin Bellevue da ke birnin Washington na Amurka sun gudanar da zama domin tattauna hanyoyin kaucewa matsalolin da suke fuskanta.
Lambar Labari: 3482275   Ranar Watsawa : 2018/01/06

Bangaren kasa da kasa, kasashen larabawa za su gudanar da wani zama a kasar Jodan domin tattauna batun Quds.
Lambar Labari: 3482268   Ranar Watsawa : 2018/01/04

Bangaren kasa da kasa, wani bincike yay i nuni da cewa daga nan zuwa shkaru talatin adadin musulmin amurkazai rubanya.
Lambar Labari: 3482267   Ranar Watsawa : 2018/01/04

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, A yayin gananarwa da jami'an gwamnati gami da manbobin kwamitin wa'azi na kasar Iran a wannan Laraba, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ita ce ta fi ko wace gwamnati barna da zalinci a Duniya
Lambar Labari: 3482243   Ranar Watsawa : 2017/12/27