iqna

IQNA

Sakataren majalisar fayyace maslahar tsarin musulunci a Iran ya bayyana cewa Iran fatan ganin Iraki ta dawo da karfinta a yankin.
Lambar Labari: 3485315    Ranar Watsawa : 2020/10/28

Tehran (IQNA) miliyoyin jama'a ne suke ci gaba da yin tattaki daga sassa daban-daban na kasar Iraki, suna kama hanyar zuwa birnin Karbala domin ziyarar arbaeen a wannan shekara, duk kuwa da cewa ana daukar kwararan matakai domin kaucewa kamuwa ko yada cutar corona a tsakanin masu ziyara.
Lambar Labari: 3485245    Ranar Watsawa : 2020/10/05

Tehran (IQNA) miliyoyin masoya iyalan gidan manzon Allah (SAW) daga sassa na kasar Iraki sun fara yin yin tattakin tafiya Karbala domin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3485210    Ranar Watsawa : 2020/09/23

Tehran (IQNA) babbar jami’ar majalisar dinkin duniya kan harkokin da suka shafi kasar Iraki ta gana da Ayatollah Sayyid Ali Sistani.
Lambar Labari: 3485184    Ranar Watsawa : 2020/09/14

Tehran (IQNA) an kafa dokar hana shiga birnin karbala na kasar Iraki har zuwa bayan Ashura.
Lambar Labari: 3485113    Ranar Watsawa : 2020/08/23

Tehran (IQNA) babban jirgin daukar kayayyaki na uku na kasar Iran ya isa birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon dauke da kayan agaji zuwa ga al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3485064    Ranar Watsawa : 2020/08/07

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idin layya a yau a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481856    Ranar Watsawa : 2017/09/02

Bnagaren kasa da kasa, an fara gudanar da taron kur’ani na shekara-shekara a kasar Iraki a garin Diwaniyya tare da halartar baki ‘yan kasashen ketare a lokacin maulidin Sayyidah Zahra (SA).
Lambar Labari: 3481330    Ranar Watsawa : 2017/03/20