Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ta OIC ya bayyana cewa tabbatar da tsaron kasar Iraki wajibi ne na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3486252 Ranar Watsawa : 2021/08/29
Tehran (IQNA) kakakin kungiyar gwagwarmaya a Iraki ta Nujba ya bayyana abin da yake faruwa a Afghanistan da cewa darasi ne ga kawayen Amurka.
Lambar Labari: 3486216 Ranar Watsawa : 2021/08/18
Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Iraki sun sanar da cewa ana ci gaba da gudanar da dukkanin shirye-shirye dangane da tarukan ashura.
Lambar Labari: 3486188 Ranar Watsawa : 2021/08/10
Tehran (IQNA) Кungiyoyin gwagwarmayar a Iraƙi sun sanar da aniyarsu ta kasancewa tare da ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon.
Lambar Labari: 3486181 Ranar Watsawa : 2021/08/08
Tehran (IQNA) 'yan gwagwarmaya masu yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda a Iraki sun bukaci Amurka ta fitar da sojojinta daga kasar baki daya.
Lambar Labari: 3486167 Ranar Watsawa : 2021/08/03
Tehran (IQNA) an kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486112 Ranar Watsawa : 2021/07/17
Tehran (IQNA) a kasar Iraki an ayyana zaman makoki na kwanaki 3 bayan gobarar da ta yi sanadiyar mutuwar mutane sama da tamanin a wani asibiti.
Lambar Labari: 3486103 Ranar Watsawa : 2021/07/13
Tehran (IQNA) wannan shi ne hubbaren Imam Jawad (AS) jikan manzon (SAW) a garin Kazimai na Iraki.
Lambar Labari: 3486097 Ranar Watsawa : 2021/07/12
Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya yi kira zuwa ga taimakon al’ummar Falastinu marasa kariya.
Lambar Labari: 3485910 Ranar Watsawa : 2021/05/13
Tehran (IQNA) ziyarar tarihi da shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika na duniya ya kai Iraki tana dauke da sakonni.
Lambar Labari: 3485724 Ranar Watsawa : 2021/03/07
Tehran (IQNA) a yau ne babban jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya fara ziyarar aiki a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3485715 Ranar Watsawa : 2021/03/05
Tehran (IQNA) an karyata labarin da ke cewa Ayatollah Sistani ya kamu da cutar corona.
Lambar Labari: 3485695 Ranar Watsawa : 2021/02/27
Tehran (IQNA) ana saka tutoci da furanni a kan ginin hubbaren Imam Ali (AS) a daidai lokacin da ake shirin gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin haihuwarsa.
Lambar Labari: 3485685 Ranar Watsawa : 2021/02/24
Tehran IQNA) Paparoma Francis na da shirin gudanar da wata ziyara a kasar Iraki inda zai gana da manyan malaman addini na kasar.
Lambar Labari: 3485607 Ranar Watsawa : 2021/01/31
Tehran (IQNA) Nujba ta bayyana cewa za su mayar da yaki da ta’addanci a cikin kasashen da suke daukar nauyin ‘yan ta’adda a Iraki
Lambar Labari: 3485581 Ranar Watsawa : 2021/01/23
Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da harin ta’addancin na kunar bakin wake da aka kai a birnin Bagadaza na kasar Iraki a jiya Alhamis.
Lambar Labari: 3485578 Ranar Watsawa : 2021/01/22
Tehran (IQNA) Kotun birnin Bagadaza na kasar Iraki ta bayar da sammacin kamo shugaban kasar Amurka mai barin gado Donald Trump.
Lambar Labari: 3485533 Ranar Watsawa : 2021/01/07
Tehran (IQNA) majalisar dokokin kasar Iraki za ta aiwatar da kudirin fitar da sojojin Amurka daga kasar.
Lambar Labari: 3485514 Ranar Watsawa : 2021/01/01
Tehran (IQNA) akwai abubuwa da dama da ba a ambata ba dangane da halartar Kasim Sulaimani da Abu Mahdi Amulhunadis wajen yaki da 'yan ta'addan Daesh Iraki.
Lambar Labari: 3485511 Ranar Watsawa : 2020/12/31
Gwamnatin kasar Iraki ta bayyana cewa ba ta tababa a kan sayen makamai kai tsaye daga kasar Iran.
Lambar Labari: 3485368 Ranar Watsawa : 2020/11/15