Tehran (IQNA) An gudanar da gagarumin bikin karrama 'yan matan da suka haddace kur'ani mai tsarki a birnin Al-giza na kasar Masar, kuma ya samu karbuwa a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488776 Ranar Watsawa : 2023/03/08
Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad al-Tayeb ya bayyana cewa: Akwai wasu masu tsattsauran ra'ayi da suka ci gaba da kokarin hana haduwata da Paparoma Francis.
Lambar Labari: 3487858 Ranar Watsawa : 2022/09/15
Tehran (IQNA) Kwamitin zaɓen masu kula da masu sha'awar yin aiki a farfajiyar "Al-Azhar" na masallacin Al-Azhar ya fara gudanar da ayyukansa ne ta hanyar tafiya larduna daban-daban na ƙasar Masar.
Lambar Labari: 3487657 Ranar Watsawa : 2022/08/08
Tehran (IQNA) Hukumar gudanarwar jami’ar Azhar ta sanar da cewa, wannan masallaci yana bukatar malaman haddar al-kur’ani dubu uku domin horar da yara da matasa.
Lambar Labari: 3487569 Ranar Watsawa : 2022/07/20
Tehran (IQNA) Babban Masallacin Al-Azhar ya ba da sanarwar cewa yara 500,000 ne za su shiga reshen cibiyar hardar kur’ani ta yara ta Al-Azhar a duk fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3487366 Ranar Watsawa : 2022/05/31
Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulnci ta kasar Masar ta Azhar ta fitar da bayani kan ranar yara ta duniya.
Lambar Labari: 3484892 Ranar Watsawa : 2020/06/13
Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulunci ta Azahar da ke Masar ta yi Allawadai da kalaman batunci a kan wasu manyan mutane a addini da wasu suka yi a Lebanon.
Lambar Labari: 3484875 Ranar Watsawa : 2020/06/08
Masu fada da yada kyamar musuunci a cibiyar Azhar sun yi tir da Geert Wilders mai kyamar musulunci a Holland.
Lambar Labari: 3484362 Ranar Watsawa : 2019/12/31
Bangaren kasa da kasa, cibiyar azahar ta mika sakon ta’aziyya dangane da rasuwar daliban kur’ani sakamakon wata gobara a Liberia.
Lambar Labari: 3484069 Ranar Watsawa : 2019/09/20
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib shugaban cibiyar Azhar ya mayar da martani dangane da hare-haren da aka kai a kusa da cibiyar Auram.
Lambar Labari: 3483919 Ranar Watsawa : 2019/08/06
Babbar cibiyar musulunci ta Azahar da ke kasar Masar ta bukaci gwamnatocin kasashen musulmi da su sanya ido kan kafofin sadarwa na yanar gizo domin yaki da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483504 Ranar Watsawa : 2019/03/29
Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe na gasar cibiyar Azhar a lardin Aqsas na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483380 Ranar Watsawa : 2019/02/17
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulunci ta Azhar akasar Masar ta sanar da cewa, tana da shirin gudanar da wata gasar kurani ta duniya.
Lambar Labari: 3483209 Ranar Watsawa : 2018/12/12
Bangaren kasa da kasa, Cibiyar Azhar da ke kasar Masar ta sanar da cewa, nan ba da jimawa ba za a gudanar da babban taron kasa da kasa masana musulmi a babban mazaunin cibiyar da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3483206 Ranar Watsawa : 2018/12/11
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai taken sunnar manzo a kwalejin ilimin addini da ke birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3483189 Ranar Watsawa : 2018/12/07
Cibiyar muslunci ta Azhar a kasar Masar ta yi kakkausar suka dangane da yadda jami'an tsaron Isra'ila suke yin amfani da karfi domin murkuhse Falastinawa fararen hula a yankin Jabal Raisan.
Lambar Labari: 3482941 Ranar Watsawa : 2018/09/01
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar nan ta sekara-shekara ta Azhar domin fita da gogaggun makaranta.
Lambar Labari: 3482664 Ranar Watsawa : 2018/05/16
Bangaren kasa da kasa, Dr. Ahmad Tayyid shugaban cibiyar Azhar a lokacuin da yake ganawa da shugaban Indonesia ya bayyana cewa yada sasauci tsakanin musulmi shi ne hanyar warware matsalolinsu.
Lambar Labari: 3482618 Ranar Watsawa : 2018/04/30
Bangaren kasa da kasa, Cibiyar Azahar ta mayar da kakkausan martani a kan kiran da wasu fitattun Faransawa su 300 suka yi na a cire wasu ayoyi daga cikin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482612 Ranar Watsawa : 2018/04/28
Bangaren kasa da kasa, wasu matasa biyu daga kasar Rasha suna halartar gasar kur'ani da cibiyar Azhar ta shirya a Masar.
Lambar Labari: 3482489 Ranar Watsawa : 2018/03/19