Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin cibiyar Azhar ya bayyana cewa babu wani dalili na kafirta mabiya mazhabar shi’a a cikin kur’ani mai tsarki da sunnar manzon Allah da wasu tashoshi suke yi.
Lambar Labari: 3339769 Ranar Watsawa : 2015/08/07
Bangaren kasa da kasa, Abbas Shoman mataimakin babban malamin ciyar Azhar ya bayyana cewa ba su san da zaman kungiyar malaman musulmi ta duniya karkashin Yusuf Qardawi ba.
Lambar Labari: 3337643 Ranar Watsawa : 2015/08/01
Bangaren kasa da kasa, Abbas Shauman mataimakin babban malamin cibiyar Azhar ya bayyana cewa sub a su kafirta musulmi a kan haka suke kallon mazhabar shi’a a matsayin daya daga cikin mazhabobin muslunci, kuma dole a raya fatawar Sheikh Shaltut .
Lambar Labari: 3335067 Ranar Watsawa : 2015/07/25
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad karimah daya daga manyan malaan addinin muslunci a cibiyar Azahar ya bayyana rikicin banbancin mazhaba da cewa yahudawam sahyuniya kawai ke afana da shi.
Lambar Labari: 3326796 Ranar Watsawa : 2015/07/11
Bangaren kasa da kasa, babban malamin cibiyar addini ta Azahar bai amince da kafirta mabiya tafarkin shi’a ba tare da kiransu da wasu sunaye kamar rafidawa saboda suna son iyalan gidan manzo (AS).
Lambar Labari: 3323166 Ranar Watsawa : 2015/07/04
Bangaren kasa da kasa, babban malamin jami’ar Azhar ta kasar Masar ya zargi wasu kasashen yammacin Turai da na Larabawa da hannu a goyon bayan ayyukan ta’addanci a kasar ta Masar.
Lambar Labari: 3313151 Ranar Watsawa : 2015/06/10
Bangaren kasa da kasa, jami’ar Azhar ta kasar Masar na shirin aiwatar da wani shiri shiri na musamman na kur’ani mai tsarki wada shi ne na farko a irinsa a cikin wannan wata.
Lambar Labari: 3308860 Ranar Watsawa : 2015/05/29
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Sheikhul Azahar ya yi gargadi dangane da barazanar yan ta’addan Daesh na rusa wuraren tarihi na Syria da cewa rusa wuraren tarihi na al’umma haramun ne a shar’ance.
Lambar Labari: 3308176 Ranar Watsawa : 2015/05/26
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib bababn malamin cibiyar Azahar a kasar Masar ya bayyana cewa, al’ummar musulmi na bukatar yin nazari danagane da wasu abubuwan da aka rubuta a cikin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3231793 Ranar Watsawa : 2015/04/29
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin jami’ar Azhar a kasar Masar y ace sakon addinin muslunci na duniya ne baki day aba na ta wata kungiya ko wani bangare ne kadai ba.
Lambar Labari: 3151462 Ranar Watsawa : 2015/04/15
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci ta Ahlu sunna wato Azhar da ke Masar ta yi Allahawadai da kakausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai kan daliban jami’a a Kenya wanda ya kashe 150 daga cikinsu.
Lambar Labari: 3092633 Ranar Watsawa : 2015/04/05
Bangaren kasa da kasa, Shugaban Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ya ce ‘yan takfiriyya bas u da sahihiyar fahimta kan addinin muslunci a kan suna yi wa musulunci barna da yin hidima ga makiya.
Lambar Labari: 2941598 Ranar Watsawa : 2015/03/07
Bangaren kasa da kasa, babban malamin cibiyar Azahar Sheikh Ahmad Tayyib ya bayyana hukuncin day an ta'adda suke yankewa da cewa rashin sanin hukunci da addini shi ne babban dalilin abin da suke aikatawa.
Lambar Labari: 2910954 Ranar Watsawa : 2015/02/28
Bangaren kasa da kasa, Mohammad Mahna mai baiwa babban malamin cibiyar Azhar shawara kan harkokin zamantakewa ya bayyana cewa taya mabiya addinin kirista murna kan zagayowar haihiwar annabi Isa (AS) manuniya ce kan mu’amala ta gari.
Lambar Labari: 2684372 Ranar Watsawa : 2015/01/08
Bangaren kasa da kasa, an bude wata babbar cibiya wadda za ta kula harkokin kur’ani mai tsarki karkashin kulawar kwamitin babban masallacin juma’a na jami’ar Azahar a kasar Masar.
Lambar Labari: 2625015 Ranar Watsawa : 2014/12/22
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci ta Azhar a kasar Masar ta bayyana garkuwa da aka yi da farareren hula a birnin Sydney na kasar Australia da cewa ba shi da wata laka da addinin muslunci aiki ne na ta'addanci kawai.
Lambar Labari: 2620673 Ranar Watsawa : 2014/12/17
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar addinin muslunci a kasar Masar ta Azhar na shirin daukar nauyin gudanar da wani zaman taro a kasar wanda zai yi dubi kan hanyoyin da ya kamata a bi domin yaki da mummunar akidar kafirta musulmi.
Lambar Labari: 2614011 Ranar Watsawa : 2014/12/01
Bangaren kasa da kasa, manyan malaman babbar cibiyar muslunci a kasar Masar ta Azahar sun yi gargadi dangane da yadda wasu suke yin amfani da kur'ani domin cimma buri na siyasa akasar.
Lambar Labari: 2612424 Ranar Watsawa : 2014/11/27
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin fitattun malaman addinin muslunci a babbar cibiyar muslunci ta Azhar da ke Masar y ace zai kafa cibiyar hada kan mazhabobin muslunci a kasar.
Lambar Labari: 1476067 Ranar Watsawa : 2014/11/22
Bangaren kasa da kasa, manzon musamman na majalisar dinkin duniya a kasar Iraki ya bayyana cewa cibiyar Azhar ta Masar za ta iya taka muhimmiyar rawa wajen yaki da masu wuce gona da iri.
Lambar Labari: 1472741 Ranar Watsawa : 2014/11/12