iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gabatar da sabuwar taswira ta sake gina masallacin jami’ar Azhar babbar cibiyar addinin mulsunci mafi girma akasar wadda ke babban birnin Kasar wanda a ke ci gaba da aiukin tun kawanaki 28 da suka gabata.
Lambar Labari: 1471126    Ranar Watsawa : 2014/11/08

Bangaren kasa da kasa, bababr cibiyar da k kula da ayukan fatawa a kasar ta yi kakausar suka da kuma yin Allah wadai dangane da yadda wani dan jarida na Amurka ya ci mutuncin muslunci.
Lambar Labari: 1460260    Ranar Watsawa : 2014/10/14

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani shiri na bayar da horo kan addinin muslunci a cikin harsuna daban-daban na duniya a babban masallacin jami’ar Azahar da ke birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 1459788    Ranar Watsawa : 2014/10/13

Bangaren kasa da kasa, kwamitin da ke kula da ayyukan fitar da fatawoyi na cibiyar addinin muslunci ta kasar Masar wato Azahar ya nuna rashin amincewa da nuna fusakun annabawan Allah a cikin fina-finan sinima.
Lambar Labari: 1456515    Ranar Watsawa : 2014/10/02

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar ilimin addinin muslunci ta kasar Masar wato cibiyar Azhar ta zama karkashin tasirin salafawa inda ta fito karara ta nuna fushi da kuma damuwa dangane da ziyarar da daya daa cikin malamanta ya kai birnin Qom.
Lambar Labari: 1451244    Ranar Watsawa : 2014/09/17

Bangaren kasa da kasa, an bayyana cewa manufar masu akidar kafirta mutane da ake kira “Takfiriyya’ shi ne bakanta sunan addinin Musulunci a duniya da kuma yi ma yahudawan sahyuniya aiki da hidima.
Lambar Labari: 1448985    Ranar Watsawa : 2014/09/10

Bangaren kasa da kasa, babbar jami’ar musulunci ta Azhar da ke birnin Alkahira na kasar Masar ta yi Allawadai da kakakusar murya dangane da harin da wasu ‘yan ta’adda suka kai a cikin wani masallaci a birnin Dayali na mabiya sunna.
Lambar Labari: 1443080    Ranar Watsawa : 2014/08/25

Bangaren kasa da kasa, tsatsauran ra'ayin addini da ake yadawa tsakanin musulmi tare da aikata ayyuka na ta'addanci da sunan muslunci yana da mummunan tasirin da yake bari a kan tatalin arzikin kasashen musulumi da kuma al'adunsu.
Lambar Labari: 1442672    Ranar Watsawa : 2014/08/24

Bangaren kasa da kasa, babban malamin Jamhuriyar Musulunci ta Iran'ar Azahar ta kasar Masar ya yi kira da akafa wata babbar cibiya ta kasashen musulmi wadda aikinta shi ne kare kur'ani mai tsarki da kuma martabarsa.
Lambar Labari: 1431850    Ranar Watsawa : 2014/07/21

Bangaren kasa da kasa, an nuna wasu alluna da suke dauke da rubutun faaha na musulunci a birnin Alkahira na kasar Masar wanda ma’aikatar kula da harkokin al’adu ta kasar ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 1396555    Ranar Watsawa : 2014/04/17

Bangaren kasa da kasa, an zabi sabbin kwamitin bincike na jami’ar Azhar da ke birnin Alkahira a kasar Masar a ci gab ada gudanar da garanbawul da ake yi vabnagarori da daman a jamiar da nufin kyautata ayyukanta.
Lambar Labari: 1394376    Ranar Watsawa : 2014/04/12

Bangaren kasa da kasa, an kafa wani bababn kwamiti wanda ya hada musulmi da kuma mabiya addiin kirista wanda babbar majami’ar katolika ta ta Vatican da cbiyar Musulunci ta Azahar suka jagoranci kafawa da nufin kara kusanto da fahimta tsakanin mabiya addinan biyu.
Lambar Labari: 1388821    Ranar Watsawa : 2014/03/19

Bangaren kasa da kasa, wani daya daga cikin malaman addinin muslunci a cibiyar Azahar da ke kasar masar ya bayyana akidar kafirta musulmi da ta sake bayyana a matsayin babban bala'I da ya bulla a cikin musulmi tare da cewa musulunci ya barranta daga wannan akida.
Lambar Labari: 1383072    Ranar Watsawa : 2014/03/04