Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib babban malamin cibiyar Azahar da ke Masar ya yi da a kawo karshen zaluncin da ake yi kan musulmi a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481049 Ranar Watsawa : 2016/12/19
Bangaren kasa da kasa, An bukaci cibiyar Azahar da ta taka gagarumar rawa wajen ta hada kan cibiyoyin musulmi a dukkanin fadin duniya da suke da mahanga daban-daban kan batutuwa na addini.
Lambar Labari: 3481043 Ranar Watsawa : 2016/12/17
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zman tattanawa tsakanin masana na mabiya addinin kirista da kuma musulmi a birnin Abu Dhabi kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3480900 Ranar Watsawa : 2016/11/02
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa, salafawa ba su da hakkin sukar lamirin hudubobin Juma’a.
Lambar Labari: 3480886 Ranar Watsawa : 2016/10/29
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na matasan musulmi kan aiki tare wajen yada zaman lafiya da yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3480717 Ranar Watsawa : 2016/08/16
Bangaren kasa da kasa, sheikhul Azhar baban malamin cibiyar a mako mai zuwa ne yake shirin kafa wani kawancen addinin somin mara baya ga kawancen Saudiyya da ake kira na yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3469044 Ranar Watsawa : 2015/12/24
Bangaren kasa da kasa, bababr cibiyar Azhar ta muslunci da ke Masar ta yi na’ama da matakin da majalisar dokokin kasar Girka ta dauka na amincewa da kasar Palastinu.
Lambar Labari: 3468882 Ranar Watsawa : 2015/12/23
Bangaren kasa da kasa, babban malamin Azahar ya yi Allawadai da harin ta’addancin da aka kai kan wani otel a Mali da cewa: muslunci ya barrabta daga hakan.
Lambar Labari: 3455352 Ranar Watsawa : 2015/11/21
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar ta bayyana cewa a shirye take ta tura masu tunatarwa da wa’azi zuwa kasar Faransa domin kalubalantar masu dauke da akidun ta’addanci.
Lambar Labari: 3454435 Ranar Watsawa : 2015/11/18
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azahar ta yi Allawadai da akkausar murya dangane da harin da wasu suke kaiwa kan musulmi da masallatai a cikin kasashen turai.
Lambar Labari: 3453885 Ranar Watsawa : 2015/11/17
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Sheikul Azahar yay i kakkausar suka dangane da danganta kungiyar Daesh da kafafen yadda labarai suke yi da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3453387 Ranar Watsawa : 2015/11/16
Bangaren kasa da kasa, a masallacin Azahar nan da kwanaki masu zuwa za a gudanar da wani shiri na bayar da horo kan gogewa wajen karatun kur’ani mai tsarki da sauti mai kyau.
Lambar Labari: 3390453 Ranar Watsawa : 2015/10/19
Bangaren kas ada kasa, Abbas shoman mataimakin bababn malamin Azhar ya bayyana cewa akwai bukatar a kafa wani kwamiti na kasashen msuuolmi da rika tsara ayyukan hajji da Umarah a kowace shekara.
Lambar Labari: 3384730 Ranar Watsawa : 2015/10/12
Bangaren kasa da kasa, Sheikhul Azhar ya bayyana cewa duk da matsalolin da ake fama da su a duniyar yau amma masallacin Aqsa na cikin zukatan muslmin duniya biliyan daya da rabi.
Lambar Labari: 3383152 Ranar Watsawa : 2015/10/08
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib Sheikhul Azhar ya yi kakakusar suka kan taron da wasu suka yi a birnin Copenhagen na kasar Danmark kan nuna zanen batun a kan manzon Allah (SAW) d akuma tsokanar musulmi.
Lambar Labari: 3374490 Ranar Watsawa : 2015/09/29
Bangaren kasa da kasa, Ahmad tayyib babban malamin cibiyar Azhar ya bayyana cewa wurin da aka rufe Imam Ali (AS) ba shi ne wurin da ake kira hubbarensa ba a halin yanzu.
Lambar Labari: 3362571 Ranar Watsawa : 2015/09/14
Bangaren kasa da kasa, wasu majiyoyi masu tushe sun tabbatar da cewa jami’ar Azahar ta masar ta korar dalibanta har kimanin 300 da suka da dangantaka da kungiyar yan ta’adda ta Daesh.
Lambar Labari: 3362167 Ranar Watsawa : 2015/09/13
Bangaren kasa d akasa, Ahmad Tayyib babban malamin Azahar ya bayyana mutuwar karamin yaro dan Syria a ruwan Turkiya da cewa abin takaici ne ga lamirin ‘yan adamtaka.
Lambar Labari: 3358339 Ranar Watsawa : 2015/09/05
Bangaren kasa da kasa, Ahmad Tayyib ya bayyana cewa bababn sakon cibiyar Azahar ga dukkanin duniyar musulmi shi ne hidima ga addinin muslunci da musulmi baki daya.
Lambar Labari: 3353316 Ranar Watsawa : 2015/08/28
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad Karimah daya daga cikin manyan malaman fikihu na cibiyar Azahar bayyana furucin Sheikhul Azhar da Moqtada Sadr ya bayyana cewa babu abin da zai hana a samu fahitar juna tsakanin shi’a da sunna.
Lambar Labari: 3345840 Ranar Watsawa : 2015/08/18