Tehran (IQNA) an gudanar ad taron karatun kur'ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS)
Lambar Labari: 3486255 Ranar Watsawa : 2021/08/30
Tehran (IQNA) a shirye-shiryen shiga watan Sha'aban an kayata hubbaren Imam (AS) domin gudanar da tarukan wannan wata.
Lambar Labari: 3485742 Ranar Watsawa : 2021/03/15
Tehran (IQNA) fiye da masu ziyara miliyan 14 da dubu 500 ne suka taru a yau a taron arbaeen a birnin Karbala na Iraki.
Lambar Labari: 3485257 Ranar Watsawa : 2020/10/08
Tehran (IQNA) dubban masu ziyarar aibaeen na Imam Hussain (AS) sun isa hubbarensa da ke birnin Karbala.
Lambar Labari: 3485256 Ranar Watsawa : 2020/10/07
Tehran (IQNA) yadda yanayi yanayi ya kasance a hubbaren Imam Hussain (AS) da kuma hubbaren Abbas (AS) wanda suke da tazara ta kilo mita 378.
Lambar Labari: 3485129 Ranar Watsawa : 2020/08/29
Tehran (IQNA) an gudanar da tarukan raya dararen lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da Abbas (AS).
Lambar Labari: 3484799 Ranar Watsawa : 2020/05/15
Bangaren kasa da kasa, akalla mutane 31 sun rasa rayukansu wasu da dama kuma sun jikkata sakamakon tirmutsitsi a taron Ashura a Karbala.
Lambar Labari: 3484037 Ranar Watsawa : 2019/09/10
Bangaren kasa da kasa, hubbaren Imam Hussain (AS) ya girmama wasu mata da suka nuna kwazo kan lamarin kur’ani.
Lambar Labari: 3482932 Ranar Watsawa : 2018/08/28
Bangaren kasa da kasa, an dinka wata tuta mai tsawon mita dubu 4 a lardin Dayala na ‘yan sunna a Iraki domin mika ta kyauta ga hubbaren Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482041 Ranar Watsawa : 2017/10/27
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin kur'ani a karakashin hubbaren Imam Hussain ta sanar da mika sakon ta'aziyya kan shahadar Hojjatol Islam Sayyid Mahdi Taghvi.
Lambar Labari: 3481595 Ranar Watsawa : 2017/06/09
]Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar koyar ilimin kur’ani da hadisi mai zurfi a birnin najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481509 Ranar Watsawa : 2017/05/13
Bangaren kasa da kasa, cibiyar Darul Kur’an da ke karkashin hubbaren Imam Hussain (AS) ta shirya wani zama na karatun kur’ani domin raya ranar sha biyar ta watan Sha’aban a fagen daga.
Lambar Labari: 3481508 Ranar Watsawa : 2017/05/12
Bangaren kasa da kasa, a yunkurin ganin an samu damar gudanar da ayyukan kur'ani na sha'abaniyya an bude wani dakin watsa shirin kur'ani daga hubbaren Imam Hussain (AS)
Lambar Labari: 3481503 Ranar Watsawa : 2017/05/11