iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa dangane da rusa gidajen palastinawa dubu 17 da Isra’ila ke yia gabar yamma da kogin Jodan.
Lambar Labari: 3360644    Ranar Watsawa : 2015/09/08

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin musulmi da dama a duniya suna yin shirin domin shigar da kara kan haramatacciyar kasar Isra’ila a gaban kuliya kan ayyukanta na ta’addanci.
Lambar Labari: 3338094    Ranar Watsawa : 2015/08/02

Bangaren kasa da kasa, kimanin gidajen palastinawa guda 400 gwamnatin yahudawan sahyuniya ke shirin rusawa bisa umar nin Benjamin Netanyahu.
Lambar Labari: 2821360    Ranar Watsawa : 2015/02/07

Bangaren kasa da kasa, wanda ke wakiltar larabawan palastinu a majalisar dokokin palastinu ya daga tutar ta palastinu a wurin taron maulidin manzon Allah a cikin masallacin Qods mai alfarma.
Lambar Labari: 2678835    Ranar Watsawa : 2015/01/06

Bangaren kasa da kasa, Benjamin Netanyahu firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila ya ce ba za su taba amincewa da duk wani shiri na kafa kasar Palstiu mai cin gishin kanta ba.
Lambar Labari: 2622019    Ranar Watsawa : 2014/12/19

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin palastinawa 'yan gwagwarmaya sun bayyana harin da wasu palastinawa suke kaiwa kan yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra'ayi a birnin Quds da cewa hakan ya yi daidai.
Lambar Labari: 1475305    Ranar Watsawa : 2014/11/19

Bangaren kasa da kasa, shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Khalid Mashal shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas ya kirayi palastinawa adukkanin bangarori da su mike domin tayar da wani sabon bore kan haramtacciyar kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 1470577    Ranar Watsawa : 2014/11/06

Bangaren kasa kasa, wani masanin tarihi dan yankin palastine ya bayyana cewa haramtacciyar kasar sra’ila tana yin amfani da damar da ta samu ne inda larabawa suka shagalta da kawunansu ita kuma tana shirin rusa masallacin Qods hankalinta kwance.
Lambar Labari: 1386767    Ranar Watsawa : 2014/03/14