A karon farko an buga wata mujalla ta kur'ani a kasar Tunisia, wadda kuma aka fara sayar da ita a fadin kasar.
Lambar Labari: 3483248 Ranar Watsawa : 2018/12/24
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Tunisia tana shirin kafa wata doka wadda za ta hana yin amfani da masallatai domin yin kamfe na siyasa.
Lambar Labari: 3483229 Ranar Watsawa : 2018/12/18
Bangaren kasa da kasa, an bude babbar gasar kur’ani ta duniya a jami’ar Malik Bin Anas a birnin Qartaj na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483199 Ranar Watsawa : 2018/12/09
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kula da harkokin kur’ani a kasar Tunsia ta nuna rashin amincewa da yunkurin daidata maza da mata kan sha’anin gado a kasar.
Lambar Labari: 3483186 Ranar Watsawa : 2018/12/06
Lauyoyin kasar Tunisia sun mika bukatarsu ga kotun kasar kan ta dauki matakin hana yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman shiga cikin kasarsu.
Lambar Labari: 3483153 Ranar Watsawa : 2018/11/26
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron maulidin manzon Allah (SAW) a garin Qirawan na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483127 Ranar Watsawa : 2018/11/15
Bangaren kasa da kasa, Kotun birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunisia ta yanke hukuncin haramta wa wata tawagar Isra'ila shiga kasar, domin halartar wani taro kan addinai da za a gudanar a kasar.
Lambar Labari: 3483096 Ranar Watsawa : 2018/11/03
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Tunisia sun gano gungun wasu mutane masu safarar 'yan ta'adda daga kasar zuwa nahiyar turai.
Lambar Labari: 3482862 Ranar Watsawa : 2018/08/04
Bangaren kasa da kasa, ana kara fadada ayyukan otel na halal a kasar Tunisia domin masu yawon bude ido musulmi.
Lambar Labari: 3482830 Ranar Watsawa : 2018/07/12
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a bude babbar gasar kur’ani ta kasa da kasa a binin Nuwakshout na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482747 Ranar Watsawa : 2018/06/11
Bangaren kasa da kasa, gobara ta kama a babbar cibiyar Darul kur’an da ke birnin Kirawan na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3482719 Ranar Watsawa : 2018/06/02
Bangaren kasa da kasa, an nuna makalar wani masani dan kasar Iran a matsayin daya daga cikin fitattun makaloli a taron kasa da kasa kan ilmomin kur’ani.
Lambar Labari: 3482572 Ranar Watsawa : 2018/04/15
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri nahorar da ladanai masu kiran salla a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3482556 Ranar Watsawa : 2018/04/10
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Tunusia sun halaka wani babban kwandan kungiyar yan ta’adda ta Daesh.
Lambar Labari: 3482532 Ranar Watsawa : 2018/04/01
Bangaren kasa da kasa, baban dakin adana kayan tarihi a kasar Tunisia ya sanar da samun wani kwafin kur’ani da tarihinsa ke komawa zuwa ga karni na bakwai bayan hijira.
Lambar Labari: 3482484 Ranar Watsawa : 2018/03/18
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin cikin gida a Tunisia ta sanar da kame wasu ‘yan ta’adda masu maukar hadari su 5 a garin Dar Dima da ke cikin gundumar Jandawiyyah.
Lambar Labari: 3482390 Ranar Watsawa : 2018/02/12
Bangaren kasa da kasa, an kame wani dan ta’addan takfiriyya da ke wulakanta kur’ani a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3482359 Ranar Watsawa : 2018/02/02
Bangaren kasa da kasa, Hisham Sunusi mamba a kwamitin kula da harkokin sadarwa na kasar Tunisia ya bayyana cewa an rufe tashar radiyon kur'ani ta kasar.
Lambar Labari: 3482065 Ranar Watsawa : 2017/11/04
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da ayyukan fadada cibiyoyin muslunci a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3482021 Ranar Watsawa : 2017/10/21
Bangaren kasa da kasa, Abdulaziz Al-furaikha fitaccen mai daukar hoton aikin hajji dan kasar Tunisia ya rasu.
Lambar Labari: 3481805 Ranar Watsawa : 2017/08/17