iqna

IQNA

Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya bukaci da a kai daukin gaggawa ga wadanda girgizar kasa ta rutsa da sua  kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3485565    Ranar Watsawa : 2021/01/18

Tehran (IQNA) kakakin magatakardan majalisar dinkin duniya yace  yankin Zirin Gaza na bukatar taimakon gaggawa ta fuskar kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3484671    Ranar Watsawa : 2020/03/31

Bangaren kasa da kasa, an aike da wata wasikar barazana ga wani masallaci a birnin Berlin na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3483602    Ranar Watsawa : 2019/05/03

A wani bayani da sojan kasar ta Libya suka fitar a yau Laraba, sun bayyana cewa; sun karbi umarni da su nufi yammacin kasar domin yakar ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483524    Ranar Watsawa : 2019/04/06

Bangaren kasa da kasa, Antonio Guterres babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bayyana bukatar aikewa da masu sanya ido kan dakatar da bude a birnin Husaidah Yemen.
Lambar Labari: 3483231    Ranar Watsawa : 2018/12/19

Girgizan kasa mai karfin ma'aunin Richter 7.5 ta aukawa garin Sulawesi na bakin teku a kasar Indonasia a jiya Jumma'a wanda ya haddasa igiyar ruwa mai karfi wacce kuma ta fadawa garin ta kuma kashe kimani mutane dari hudu ya zuwa yanzu.
Lambar Labari: 3483020    Ranar Watsawa : 2018/09/29

Bangaren kasa da kasa, wani dakin cin abinci a birnin Thestar na kasar Birtaniya zai dauki nauyin shrya cin abinci domin hada taimako ga mutanen Rohingya.
Lambar Labari: 3481993    Ranar Watsawa : 2017/10/12