Bangaren kasa da kasa, an nuna kwafin kur’ani bugun kasar Iran da ma wasu littafai na addini da aka bugar a kasa a babban baje kolin kasa da kasa a Thailand.
Lambar Labari: 3482541 Ranar Watsawa : 2018/04/05
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta'addanci ta Daesh ta yi barazanar kaddamar da hare-hare a kan mabiya addinin kirista a lokacin gudanar da bukuwansu a duniya.
Lambar Labari: 3482540 Ranar Watsawa : 2018/04/04
Bangaren kasa da kasa, an girmama wadanda suka nuna kwazoa gasar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin karbala.
Lambar Labari: 3482539 Ranar Watsawa : 2018/04/04
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Sa’ada limamin masallacin Tauhid da ke garin Ummul Fahm ya gamu da ajalinsa a yau, bayan da wasu ‘yan bindga suka bude masa wuta.
Lambar Labari: 3482538 Ranar Watsawa : 2018/04/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da baje kolin hijabin musulunci dinkin kasar Iran a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482537 Ranar Watsawa : 2018/04/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karatun ku’ani mai tsarki a hubbaren Imam Hussain (AS) tare da halartar Sayyid Jawad Hussai Makarancin kur’ani na duniya.
Lambar Labari: 3482536 Ranar Watsawa : 2018/04/03
Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, an tsarkake yankin Ghouta daga dukkanin 'yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tungarsu a wurin.
Lambar Labari: 3482535 Ranar Watsawa : 2018/04/02
Bangaren kasa da kasa, jagoran kiristoci mabiya darikar Katolika Paparoma Francis ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan gillar da Haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi wa Palastinawa a Gaza.
Lambar Labari: 3482534 Ranar Watsawa : 2018/04/02
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta sanar da dage zaman da ta shirya na gudanarwa na gagagwa domin tattauna batun harin Isra'ila a Gaza.
Lambar Labari: 3482533 Ranar Watsawa : 2018/04/02
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Tunusia sun halaka wani babban kwandan kungiyar yan ta’adda ta Daesh.
Lambar Labari: 3482532 Ranar Watsawa : 2018/04/01
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen larabawa za ta gudanar da zaman gaggawa dangane da kisan gillar da Isra’ila ta yi wa Palastinawa 17 a yankin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482531 Ranar Watsawa : 2018/04/01
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da kisan kiyashin Isra’ila ta yi kan Palastinawa a Gaza.
Lambar Labari: 3482530 Ranar Watsawa : 2018/04/01
Bangaren kasa da kasa, An kai hari ne wani wurin binciken soja da ge garin Ajdabiya agabacin kasar ta Libya.
Lambar Labari: 3482528 Ranar Watsawa : 2018/03/31
Bangaren kasa da kasa, miliyoyin musulmi suna gudanar da ziyara a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482527 Ranar Watsawa : 2018/03/31
Bangaren kasa da kasa, gungun malaman addinin muslunci na kasar Lebanon ya jinjina wa al’ummar Palastinu dangane da jajircewa kan hakkokinsu da yahudawa suka mamaye.
Lambar Labari: 3482526 Ranar Watsawa : 2018/03/30
Bangaren kasa da kasa, a yau dubban Palastinawa suka gudanar da gangamin ranar kasa karo na arba’in da biyu.
Lambar Labari: 3482525 Ranar Watsawa : 2018/03/30
Bangaren kasa da kasa, wata musulma a kasar India ta gudanar da wani gagarumin aiki na hada kur’ani mai tsarki ta hanyar dinki da zare a kyalle.
Lambar Labari: 3482524 Ranar Watsawa : 2018/03/30
Bangaren kasa da kasa, shugaban mabiya addinin kirista na darikar katolika Paparoma Francis ya jinjina wa shugaban mabiya mazhabar shi'a a nahiyar turai Ayatollah Ramedhani
Lambar Labari: 3482523 Ranar Watsawa : 2018/03/29
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman nazari kan mas'alolin ilimi a gefen gasar kur'ani ta kasa da kasa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482522 Ranar Watsawa : 2018/03/29
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron karatun kur'ani mai tsarki mai taken debe kewa da kur'ani a garin Basara na Iraki.
Lambar Labari: 3482521 Ranar Watsawa : 2018/03/29