Tehran (IQNA) An fara bikin bude daya daga cikin filayen wasa na gasar cin kofin duniya na kasar Qatar da gabatar da wani shiri na kur'ani da wasu gungun yara masu karatun kur'ani na kasar suka gabatar, wanda a alamance yake tunatar da mahangar makarantun kur'ani na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3488200 Ranar Watsawa : 2022/11/19
Tehran (IQNA) Fatemah Al Nuaimi 'yar kasar Qatar ce da aka saka a cikin jerin sunayen matasan shugabannin wasanni na duniya a matsayin mace Musulma ta farko da ke lullube.
Lambar Labari: 3488168 Ranar Watsawa : 2022/11/13
A daidai lokacin da ake shirin fara gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya da ake yi a kasar Qatar, kasar ta kafa zane-zane da dama a cikin birnin da kuma muhimman wurare da aka kawata da hadisan manzon Allah a cikin harsunan Ingilishi da na Larabci domin gabatar da addinin Musulunci ga masu kallon wasannin. wadanda suka zo daga ko'ina cikin duniya..
Lambar Labari: 3488104 Ranar Watsawa : 2022/11/01
Tehran (IQNA) Kwamitin shirya gasar kur’ani mai tsarki ta Sheikh Jassim Qatar ya sanar da cewa sama da maza da mata dubu 2 ne suka yi rajista domin shiga wannan gasa.
Lambar Labari: 3487826 Ranar Watsawa : 2022/09/09
Tehran (IQNA) Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani ya aike da sakon taya murna ga shugaban kasar Iran kan zagayowar ranar samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3486938 Ranar Watsawa : 2022/02/11
Tehran (IQNA) wakilan gwamnatin Taliban da na gwamnatin Amurka za su koma teburin tattaunawa a birnin Doha na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3486601 Ranar Watsawa : 2021/11/24
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Qatar ta ware dalar Amurka miliyan 500 domin sake gina wuraren da Isra'ila ta rusa a yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3485954 Ranar Watsawa : 2021/05/27
Tehran (IQNA) Abdullah Dawud Muhammad dan kasar Tanzania ya zo na daya a gasar kur'ani ta duniya a birnin Doha.
Lambar Labari: 3485901 Ranar Watsawa : 2021/05/10
Tehran (IQNA) an gudanar da bikin cikar shekaru 12 da bude lambun kur’ani a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3485201 Ranar Watsawa : 2020/09/20
Bangaren kasa da kasa, baje kolin mai taken tarihin Andalus zai gudana a kasar Qatar a cikin shekara mai kamawa.
Lambar Labari: 3482249 Ranar Watsawa : 2017/12/29
Bagaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar ur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482144 Ranar Watsawa : 2017/11/27