iqna

IQNA

kasar rasha
Moscow (IQNA) 'Yan majalisar dokokin Duma na kasar Rasha sun zartas da wani kuduri na mayar da martani kan wulakanta kur'ani a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489392    Ranar Watsawa : 2023/06/29

An watsa faifan bidiyo na karatun “Ahmed Kuzo”, wani makarancin Turkiyya kuma wanda ya lashe gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 20 na kasar Rasha a yanar gizo.
Lambar Labari: 3488216    Ranar Watsawa : 2022/11/22

A yammacin ranar 20 ga watan Nuwamba ne aka kammala gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na 20 a babban masallacin birnin Moscow na kasar Rasha, kuma Seyed Mustafa Hosseini dan kasar Iran ya samu matsayi na uku a wannan gasa.
Lambar Labari: 3488211    Ranar Watsawa : 2022/11/21

Tehran (IQNA) Ahmad Mahdi makarancin kur'ani daga kasar Masar da yake karatu yankin Tatar na Rasha
Lambar Labari: 3485931    Ranar Watsawa : 2021/05/19

Tehran (IQNA) majiyoyin gwamnatin kasar Rasha sun sanar da cewa, wata tawagar 'yan majalisa na kungiyar Hizbullah ta Lebanon za ta ziyarci birnin Moscow.
Lambar Labari: 3485739    Ranar Watsawa : 2021/03/12

Tehran (IQNA) ana gudanar da bukukuwan cikar shekaru 42 da samun nasarar juyin juya halin musulunci a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485637    Ranar Watsawa : 2021/02/10

Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da martani kan shirin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi ne neman yi masa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485259    Ranar Watsawa : 2020/10/08

Bangaren kasa da kasa, za a fara gwada yin aiki da tsarin bankin musulunci a kasar Rasha.
Lambar Labari: 3482419    Ranar Watsawa : 2018/02/22