iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da tarukan raya daren lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482724    Ranar Watsawa : 2018/06/04

Bangaren kasa da kasa, miliyoyin musulmi suna gudanar da ziyara a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482527    Ranar Watsawa : 2018/03/31

Bangaren kasa da kasa, daruruwan ‘yan kasashen ketare ne ke ci gaba da halartar wani shirin bayar da horo da aka bude a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482444    Ranar Watsawa : 2018/03/02

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar malamai da masana daga cibiyar Azhar ta kasar Masar karkashin Walid Matar ta ziyarci hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf.
Lambar Labari: 3482351    Ranar Watsawa : 2018/01/31

Bangaren kasa da kasa, masu hidimar a hubbaren Amirul muminin (AS) da ke Najaf sun dora tutar juyayin wafatin manzon Allah a kan ginin hubbaren.
Lambar Labari: 3482105    Ranar Watsawa : 2017/11/16

Bangaren kasa da kasa, an kafa wasu wurare na musamman a kan hanyoyin isa birnin karala na karatun kur’ani mai tsarki daga a kan hanyoyin Najaf da Babul.
Lambar Labari: 3482063    Ranar Watsawa : 2017/11/03

Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Sayyid Muhammad Sa’id Hakim daya daga cikin manyan malaman shi’ar Ahlul bait (AS) a Najaf ya bayyana cewa, raya taruka da suka shafi Imam Hussain (AS) dama ce ta yada koyarwar ahlul bait (AS).
Lambar Labari: 3482004    Ranar Watsawa : 2017/10/16

Bangaren kasa da kasa, bangaren kula da harkokin kur’ani a karkashin hubbaren Alawi a birnin ya dauki nauyin gudanar da gasar kur’ani da Nahjul Balagha ta mata.
Lambar Labari: 3481581    Ranar Watsawa : 2017/06/04

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da karatun hatmar kur’ani da ake gudanarwa a kowacea cikin watan Ramadan mai alfarma a hubbaren Hussaini (AS) da ke Karbala.
Lambar Labari: 3481561    Ranar Watsawa : 2017/05/29

]Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar koyar ilimin kur’ani da hadisi mai zurfi a birnin najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481509    Ranar Watsawa : 2017/05/13

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na raya makon maulidin mazon Allah (SAW) da Imam Sadiq (AS) a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481041    Ranar Watsawa : 2016/12/16

Bangaren kasa da kasa, kamfanonin da ke gudanar da ayyukan yawon bude ido a kasar Iraki sun taimaka da motocin bus fiye da 200 na daukar masu ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3480957    Ranar Watsawa : 2016/11/20

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin Najaf sun ce an fara daukar kwararan matakan tsaro domin kare rayukan masu ziyara a birnin a lokacin taron Ghadir Kohm.
Lambar Labari: 3480787    Ranar Watsawa : 2016/09/17

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da isa birnin najaf mai tsarki da mabiya ahlul bait ke yi domin ziyarta Amirul muminin (AS) a hubbarensa dake birnin mai tsarki fiye da mutane miliyan biyu suke ziyara a wurin.
Lambar Labari: 1459704    Ranar Watsawa : 2014/10/12