Tehran (IQNA) Yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna na shirin aukawa kan masallacin Al-Aqsa a ranar 29 ga wannan watan Satumba.
Lambar Labari: 3487857 Ranar Watsawa : 2022/09/15
Tehran (IQNA) Falasdinawa 50,000 ne suka halarci sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa a yau 4 ga watan Satumba, duk kuwa da tsananin takurawar da gwamnatin sahyoniya ta yi.
Lambar Labari: 3487752 Ranar Watsawa : 2022/08/26
Tehran (IQNA) Jami'in kula da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a yankin Gabas ta Tsakiya ya jaddada cewa, dukkanin matsugunan da Isra'ila ke yi a yankunan da ta mamaye haramun ne bisa dokokin kasa da kasa, kuma suna kawo cikas ga zaman lafiya.
Lambar Labari: 3487751 Ranar Watsawa : 2022/08/26
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya karbi bakuncin babban sakataren kungiyar Islamic Jihad a Palastinu Ziad Nakhaleh a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3487740 Ranar Watsawa : 2022/08/24
Tehran (IQNA) Al-Azhar Watch ta yi Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa matashin dan jarida Bafalasdine tare da jaddada cewa duniya ce ke da alhakin ta'addancin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila, don haka dole ne ta dauki matakin dakatar da munanan laifukan da take aikatawa.
Lambar Labari: 3487377 Ranar Watsawa : 2022/06/03
Tehran (IQNA) Falastinawa ‘yan gwagwarmaya a yankin zirin Gaza sun mayar da martani da makaman roka a matsugunnan yahudawan ‘yan share wuri zauna
Lambar Labari: 3487204 Ranar Watsawa : 2022/04/23
Tehran (IQNA) An kama wani dan leken asiri na Mossad wanda ya kashe wani masanin kimiyar Falasdinu a Malaysia a shekarar 2018.
Lambar Labari: 3486799 Ranar Watsawa : 2022/01/09
Tehran (IQNA) kungiyoyin Falastinawa suna ci gaba da mayar da martani dangane da ganawar da shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya yi da miistan yakin Isra'ila.
Lambar Labari: 3486757 Ranar Watsawa : 2021/12/30
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi Allah wadai da ziyarar da firayi ministan Isra'ila ya kai kasar Hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3486684 Ranar Watsawa : 2021/12/14
Tehran (IQNA) al'ummar kasar Morocco suna gudanar da zanga-zanga a dukkanin amnyan biranen kasar domin yin tir da Allawadai da kulla alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486616 Ranar Watsawa : 2021/11/28
Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkokin yara ta duniya ta ce, a cikin wannan shekarar da muke ciki Isra'ila ta kashe kananan yara Falastinawa 77.
Lambar Labari: 3486586 Ranar Watsawa : 2021/11/21
Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta mayar da martani kan shirin Isra’ila na gina matsugunnan yahudawa guda dubu uku a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3486485 Ranar Watsawa : 2021/10/28
Tehran (IQNA) Hamas ta yaba da matsayin da kasar Malaysia ta bayyana na goyon bayan al-ummar Falasdinu.
Lambar Labari: 3486457 Ranar Watsawa : 2021/10/21
Tehran (IQNA) Ana gangami a Amurka domin nuna goyon baya ga Falastinawa da Isra’ila take tsare da su.
Lambar Labari: 3486331 Ranar Watsawa : 2021/09/20
Tehran (IQNA) Dan wasan Judo na kasar Sudan ya janye daga gasar Olympics ta Japan domin kada ya hadu da dan wasan Judo na Isra’ila a karawarsa ta gaba.
Lambar Labari: 3486141 Ranar Watsawa : 2021/07/26
Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas nuna takaici matuka dangane da amincewa da Isra’ila a matsayin mamba 'yar kallo a kungiyar AU.
Lambar Labari: 3486134 Ranar Watsawa : 2021/07/24
Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmaya da sauran bangarorin al'ummar Falastinawa sun yi Allawadai da bude ofishin jakadanci da UAE ta yi a Isra'ila.
Lambar Labari: 3486105 Ranar Watsawa : 2021/07/14
Tehran (IQNA) sabon firayi ministan gwamnatin yahudawan Isra'ila ya fara da fuskantar turjiya a majalisar dokoki.
Lambar Labari: 3486080 Ranar Watsawa : 2021/07/06
Tehran (IQNA) Falasɗinawa sun yi Allah wadai da kalaman shugaban kasar Jamus na cewa kotun ICC ba ta da hurumin binciken laifukan yaƙin da Isra’ila ta aikata kan Falasɗinawa.
Lambar Labari: 3486069 Ranar Watsawa : 2021/07/02
Tehran (IQNA) dubban yahudawan Sahyuniya sun gudanar da jerin gwano a biranan Tel Aviv da Quds domin neman a hukunta Netanyahu.
Lambar Labari: 3486013 Ranar Watsawa : 2021/06/15