iqna

IQNA

Ata’ullah Hana babban malamin mabiya addinin kirista a Quds ya caccaki Isra’ila kan hana kiristoci ziyarar birnin Qods.
Lambar Labari: 3484320    Ranar Watsawa : 2019/12/15

A yau ma falastinawa za su gudanar da gangami kamar yadda suka saba gudanarwa a kowace Juma’a.
Lambar Labari: 3484314    Ranar Watsawa : 2019/12/13

Yahudawan sahyuniya 1400 ne suka kutsa kai a cikin hubbaren annabi Yusuf (AS) a gabashin Nablus.
Lambar Labari: 3484281    Ranar Watsawa : 2019/11/28

Majalisar dinkn duniya ta ce gina matsugunnan yahudawa ya saba wa kaida kuma tana goyon bayan kafa kasar Falastinu.
Lambar Labari: 3484260    Ranar Watsawa : 2019/11/20

Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kare hakkin bil adama ta fitar da rahoto kan rusa gidajen falastinawa da Israila ke yi.
Lambar Labari: 3484253    Ranar Watsawa : 2019/11/18

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Isra’ila ta bayar da umarnin rusa wasu gidajen Falastinawa a gabashin birnin Quds.
Lambar Labari: 3483977    Ranar Watsawa : 2019/08/22

Ilhan Omar da Rashida Tlaib sun yi kira zuwa ga kawo karshen mamayar Isra’ila a yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3483965    Ranar Watsawa : 2019/08/19

Bangaren kasa da kasa, falastinawa fiye da dubu 100 ne suka yi sallar Idin babbar salla  a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3483940    Ranar Watsawa : 2019/08/12

Jami’an tsaron Isra’ila sun kame falastinwa 25 a yammacin jiya a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483823    Ranar Watsawa : 2019/07/09

Bangaren kasa da kasa, sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame kananan yara falastinawa 4 ba da wani lafi ba.
Lambar Labari: 3483668    Ranar Watsawa : 2019/05/23

Bangaren kasa da kasa, hukumar kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Falastinawa ta bayyana abin da ake kira da yarjejniyar karni da cewa manufarta ita ce bautar da Falastinawa.
Lambar Labari: 3483658    Ranar Watsawa : 2019/05/20

Kafofin yada labaran Palastine sun bayar da rahoton cewa wani matashi bafalastine ya yi shahada a Bait laham.
Lambar Labari: 3483501    Ranar Watsawa : 2019/03/28

Yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun sake kaddamar da wani farmaki a jiya Laraba a kan masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3483457    Ranar Watsawa : 2019/03/14

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron Isra’ila sun yi awon gaba da wasu falastinawa a wasu yankunan zirin gaza da kuma gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483413    Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin dniya ya gudanar da zama kan batun Palastine.
Lambar Labari: 3483346    Ranar Watsawa : 2019/02/04

Gwamnatin Isra'ila tana shirin fara aiwatar da wani shiri na musamman domin hana Falastinawa yin kiran salla a masallatai.
Lambar Labari: 3483282    Ranar Watsawa : 2019/01/04

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin mutanen Najeriya sun gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya ga al’ummar Palastine.
Lambar Labari: 3483224    Ranar Watsawa : 2018/12/17

Bangaren kasa da kasa, dubban Falastinawa sun gudanar da gangami domin jaddada hakkin komawar wadanda yahudawa suka kora daga kasarsu.
Lambar Labari: 3483215    Ranar Watsawa : 2018/12/14

Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da Trump ya shelanta birnin Qods a matsayin babban birnin Isra’ila ya zuwa yanzu Falastinawa 316 ne suka yi shahada.
Lambar Labari: 3483090    Ranar Watsawa : 2018/11/01

Wakilan larabawa a majalisar dokokin Isra'ila ta Knesset sun sanar da cewa, al'ummar Palastine ba za su taba amincewa da dokar mayar da Palastine kasar Yahudawa ba.
Lambar Labari: 3482977    Ranar Watsawa : 2018/09/12