iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a kasar Afirka ta kudu domin yin kira ga gwamnatin kasar da ta rufe ofishin jakadancin Isra’ila.
Lambar Labari: 3485967    Ranar Watsawa : 2021/05/31

Tehran (IQNA) Falastinawa ‘yan gwagwarmaya sun mayar da martani da makamai masu linzami a kan muhimman biranan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485908    Ranar Watsawa : 2021/05/12

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar falastinawa ta kirayi gwamnatin Saudiyya da ta saki Falastinawa da ta kame ta tsare su a kurkuku ba tare da sun aikata wani laifi ba.
Lambar Labari: 3485812    Ranar Watsawa : 2021/04/15

Tehran (IQNA) daruruwan Falastinawa sun shiga cikin aikin gayya na shekara-shekara da ake yi na share masallacin Quds kafin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485799    Ranar Watsawa : 2021/04/11

Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi gargadi kan cin zalun da Isra’ila take yi akan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485792    Ranar Watsawa : 2021/04/07

Tehran (IQNA) Kungiyar ‘Jihad ta bayyana cewa ba zata shiga zabubbukan kasar wadanda za’a gudanar nan gaba a cikin wannan shekarar.
Lambar Labari: 3485642    Ranar Watsawa : 2021/02/11

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi da kuma cibiyar Azhar sun yi maraba da matakin da kotun ICC ta dauka na yin bincike kan laifukan yakin Isra'ila.
Lambar Labari: 3485631    Ranar Watsawa : 2021/02/08

Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi na'am da matakin da Mahmud Abbas ya dauka na ayyana lokacin zabe a Falastinu.
Lambar Labari: 3485563    Ranar Watsawa : 2021/01/17

Tehran gwamnatin hadaddiyar daular larabawa da gwamnatin yahudawan Isra’ila sun janye visa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3485555    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Tehran (IQNA) Gwamnatin Falastinu ta kai kai Isra’ila a gaban kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya, kan ci gaba da tona manyan ramuka da take a karkashin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485545    Ranar Watsawa : 2021/01/11

Tehran (IQNA) Gwamnatin Falastinu ta kai karar Isra’ila ga majalisar dinkin duniya kan tsananta hare-haren da take yi a kan al’ummar Gaza.
Lambar Labari: 3485507    Ranar Watsawa : 2020/12/30

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Pakistan ya karyata rahotannin da ke cewa kasarsa tana shirin kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485477    Ranar Watsawa : 2020/12/20

Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta yi gargadi dangane da irin matakan tsokana da yahudawan Isra’ila suke dauka a kan wurare masu tsarki na musulmi.
Lambar Labari: 3485422    Ranar Watsawa : 2020/12/02

Tehran (IQNA) daruruwan jami’an ‘yan sanadan gamnatin yahudawan Isra’ila sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masalacin Quds.
Lambar Labari: 3485383    Ranar Watsawa : 2020/11/20

Tehran (IQNA) Mataimakiyar zababben shugaban Amurka mai jiran gado Kamala Harris ta ce za su dawo da alaka tsakanin Amurka da kuma gwamnatin Falastinawa.
Lambar Labari: 3485360    Ranar Watsawa : 2020/11/12

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya sun rusa gidaje 11 mallakin Falastinawa.
Lambar Labari: 3485333    Ranar Watsawa : 2020/11/03

Tehran (IQNA) al’ummar Sudan sun gudanar da zanga-zangogin nuna rashin amincewarsu da kulla alaka da haramtacciyar kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 3485303    Ranar Watsawa : 2020/10/25

Tehran (IQNA) fiye da masallata dubu 20 ne suka gudanar da sallar juma’a a yau a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485301    Ranar Watsawa : 2020/10/23

Tehran (IQNA) jagoran Hamas ya bayyana ci gaba da tattaunawa tsakanin bangarorin Falastinawa a matsayin gishikin nasara.
Lambar Labari: 3485293    Ranar Watsawa : 2020/10/20

Tehran (IQNA) kungiyoyin Hamas PLO sun yi Allawadai da kalaman cin zarafi da tsohon jami’in gwamnatin Saudiyya ya yi kan falastinawa .
Lambar Labari: 3485263    Ranar Watsawa : 2020/10/10