iqna

IQNA

Tehran (IQNA) shugaban kungiyar Jihadul Islami Ziyad Nakhala ya yi gargadi dangane da ha’incin wasu kasashen larabawa dangane da batun Qds da Falastinu.
Lambar Labari: 3484824    Ranar Watsawa : 2020/05/22

Tehran (IQNA) A cikin wani bayani ma’aikatar harkokin wajen kasar ta bayyana wannan rana a matsayin ranar da take hada kan musulmi a kan batun Falastinu.
Lambar Labari: 3484821    Ranar Watsawa : 2020/05/21

Tehran (IQNA) Cibiyar Musulunci ta Azhar da ke kasar Masar ta sanar da cewa birnin Quds zai ci gaba da kasaencewa na larabawa da musulmi, kuma mamayarsa ba za ta dawwama ba.
Lambar Labari: 3484805    Ranar Watsawa : 2020/05/16

Tehran (IQNA) Kungiyoyi da cibiyoyi 58 ne a kasar Norway suka rattaba hannu kan wata takarda, da a cikin suke yin kira da a kawo karshen killace yankin zirin Gaza da Isra’ila take yi.
Lambar Labari: 3484781    Ranar Watsawa : 2020/05/09

Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya jaddada wajabcin daukar matakan na bai daya tsakanin kasashe domin kalubalantar takunkuman Amurka da kuma kare al’ummar falastinawa .
Lambar Labari: 3484752    Ranar Watsawa : 2020/04/28

Tehran (IQNA) Shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya gargadi Isra’ila da kuma Amurka, kan yunkurin mamaye wasu sabbin yankuna na falastinawa gabar yamma da kogin Jordan tare da hade su da yankunan da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3484726    Ranar Watsawa : 2020/04/20

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen larabawa ta yi kira ga Isra’ila da ta saki fursunonin Falastinawan da take tsare da su a cikin wannan yanayi na corona.
Lambar Labari: 3484720    Ranar Watsawa : 2020/04/17

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta ce Isra’ila ba ta da makoma a cikin Falastinu.
Lambar Labari: 3484694    Ranar Watsawa : 2020/04/09

Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Falastinawa sun ce ci gaba da kai wa Syria hari da Isra’ila ke yi abin Allawadai ne.
Lambar Labari: 3484674    Ranar Watsawa : 2020/04/01

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi Allawadai da kakkausar murya kan takunkuman Amurka a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3484663    Ranar Watsawa : 2020/03/27

Gwamnatin kwaryakwaryan cin gishin kai ta Falastinawa, ta bukaci kungiyar tarayyar turai da ta amince da kafuwar kasar Falastinu mai cin gishin kanta.
Lambar Labari: 3484611    Ranar Watsawa : 2020/03/11

Tehran (IQNA) yau falastinawa da dama ne suka fita cikin hayyacinsu, biyo bayan antaya musu hayaki mai sanya hawaye da ‘yan sanda yahudawa suka yia  yankin Nablus.
Lambar Labari: 3484610    Ranar Watsawa : 2020/03/11

Tehran (IQNA) Firai ministan rikon kwarya na kasar Malaysia Mahatir Muhammad ya jaddada cewa ba za su kasa a gwiwa ba wajen kare hakkokin falastinawa .
Lambar Labari: 3484572    Ranar Watsawa : 2020/02/29

Tehran (IQNA) falastinawa 'yan gwagwarmaya sun sanar da mayar da martani kan hare-haren da Isra'ila ta kaddamar a kansu.
Lambar Labari: 3484556    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Tehran - (IQNA) jagororin kungiyoyin gwagwarmayar falastinawa na jihadul Islami da Hamas sun gana a Beirut Lebanon.
Lambar Labari: 3484541    Ranar Watsawa : 2020/02/19

Gwamnatin kasar Japan ta bayar da taimakon kudade hard ala miliyan 32 ga al’ummar falastinu.
Lambar Labari: 3484518    Ranar Watsawa : 2020/02/13

Bnagaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen Iran Jawad Zarif ya zanta da shugaban falastinawa ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3484487    Ranar Watsawa : 2020/02/05

Bangaren kasa da kasa, Abu Mazin ya zanta da shugaban kungiyar Hamas Isma’ila Haniyya kan shirin Amurka na mu’amalar karni a kan Falastinu.
Lambar Labari: 3484463    Ranar Watsawa : 2020/01/29

Kungiyoyin falastinaw sun yi watsi da shirin Amurka da da ake kira da yarjejeniyar karni ko mu’amalar karni.
Lambar Labari: 3484453    Ranar Watsawa : 2020/01/27

Babban malamin mabiya addinin kirista a Brazil bai amince da mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa Qyds ba.
Lambar Labari: 3484327    Ranar Watsawa : 2019/12/17