Abdulkadir Bin Qarina dan takarar sugabancin kasa a Aljeriya ya yi alkawalin bayar da digiri ga mahardata kur’ani da hadisi.
Lambar Labari: 3484300 Ranar Watsawa : 2019/12/07
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje koli na kayayyakin rubutun kur’ani mai tsarki tun daga mataki na farko a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3483522 Ranar Watsawa : 2019/04/05
Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Mauritania sun sanar da cewa, ana shirin sake bude mashigar Tanduf da ke kan iyaka tsakanin kasar da kuma Aljeriya nan ba da jimawa ba.
Lambar Labari: 3482860 Ranar Watsawa : 2018/08/04
Bangaren kasa da kasa wakilin kasar Iran ya samu damar shiga cikin wadanda za su shiga gasar kur’ani ta duniyaa Aljeriya.
Lambar Labari: 3482730 Ranar Watsawa : 2018/06/05
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da wani zaman taro mai taken tafarkin muslunci da zaman lafiya a kasar Algeriya da nufin kara wayar da kan musumi akan koyarwar muslunci.
Lambar Labari: 3342867 Ranar Watsawa : 2015/08/13
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a kasar Algeria dangane da tsatsauran ra’ayi da kuma hanyoyin da za a bi domin magance a shi a cikin kasashen duniya.
Lambar Labari: 3332265 Ranar Watsawa : 2015/07/22
Bangaren kasa da kasa, minister mai kula da harkokin addinin muslunci a kasar Algeriya ya bayyana cewa za su dauki dukkanin matakan da suka dace domin korar limamai masu yada tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3322223 Ranar Watsawa : 2015/07/01
Bangaren kasa da kasa, a cikin watan Ramadan mai kamawa ne za a gudanar da gasar harda da karatu da kuma tajwidin kur’ani mai tsarki a kasar Aljariya.
Lambar Labari: 3311028 Ranar Watsawa : 2015/06/05
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar ku'ani mai tsarki ta kasa baki daya akasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3310741 Ranar Watsawa : 2015/06/02