iqna

IQNA

khashoggi
Bangaren kasa da kasa, a karon farko yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya amince da cewa da hannunsa a kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484090    Ranar Watsawa : 2019/09/26

Bangaren kasa da kasa, wani binciken majalisar dinkin duniya ya gano cewa yariman Saudiyya mai jiran gadon sarautar kasar yana da hannu dumu-dumu a kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483751    Ranar Watsawa : 2019/06/19

Babban kwamitin kare hakkin bil adama na kungiyar tarayyar turai ya bukaci da a yi adalci kan batun kisan gillar da aka yi wa dan jaridar kasar Saudiyya Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483459    Ranar Watsawa : 2019/03/14

Bangaren kasa da kasa, 'yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Umar ta ce Donald Trump ya tabbatarwa duniya cewa shi haja ce ta sayarwa.
Lambar Labari: 3483143    Ranar Watsawa : 2018/11/22

Bangaren kasada kasa, sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeoya bayyana cewa har yanzu Saudiyya ba ta bayar da wani gamsashen bayani ba kan kisan gillar da aka yi wa Khashoggi.
Lambar Labari: 3483091    Ranar Watsawa : 2018/11/01

Bangaren kasa da kasa, Cikin wani jawabi da ya gabatar gaban magoya bayansa a wannan talata, Shugaba Erdugan ya yi karin haske kan yadda aka hallaka Jamal Khashoggi a karamin offishin jakasancin Saudiya dake birnin Istambul
Lambar Labari: 3483069    Ranar Watsawa : 2018/10/23

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya mayar da martani dangane da kisan gillar da Saudiyya ta yi wa Khashoggi.
Lambar Labari: 3483060    Ranar Watsawa : 2018/10/20

Bangaren kasa da kasa, Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya isa birnin Ankara na kasar Turkiya, domin ganawa da jami'an gwamnatin kasar ta Turkiya kan zargin kashe Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483050    Ranar Watsawa : 2018/10/17