IQNA - Saudiyya ta dakatar da bayar da Visa ga kasashe 14, lamarin da ya janyo cece-kuce.
Lambar Labari: 3493060 Ranar Watsawa : 2025/04/08
IQNA – Hannunka mai sanda da Amirul Muminin ya yi kan tsari a karshen rayuwarsa yana nuna cewa gaba daya hadafin al'ummar Musulunci ya dogara ne da wanzuwar tsari da kiyaye tsari a matakin zamantakewa.
Lambar Labari: 3491117 Ranar Watsawa : 2024/05/08
Tehran (IQNA) wakilin jami’ar Al-mustafa a Pakistan ya bayyana cewa, azumi wani horo ne ga dan adam domin horar da shi kan dukkanin yanayi na rayuwa.
Lambar Labari: 3485818 Ranar Watsawa : 2021/04/17
Bangaren kasa da kasa, an hana wasu dalibai musulmi yin salla a cikin makarantarsu a kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481279 Ranar Watsawa : 2017/03/03
Bangaren kasa da kasa, kotun kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin makonni biyu rak kan wani dan kasar da ya kone kur’ani.
Lambar Labari: 3480833 Ranar Watsawa : 2016/10/07