iqna

IQNA

IQNA - A cewar Bloomberg, masu bincike daga Hadaddiyar Daular Larabawa da Isra'ila sun buga fiye da 248 takardun bincike na hadin gwiwa tsakanin 2017 da 2019. Har ila yau, hadin gwiwar fasahar kere-kere ta kasance tun kafin a sanar da daidaita dangantakar. Har ila yau, wannan haɗin gwiwar ya haɗa da haɗin gwiwa a fannonin leƙen asiri da tsaro ta yanar gizo.
Lambar Labari: 3493930    Ranar Watsawa : 2025/09/26

IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya kada kuri'arsa a cikin mintuna na farko na zaben shugaban kasar karo na 14.
Lambar Labari: 3491418    Ranar Watsawa : 2024/06/28

Sayyid Nasrullah:
Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta ce ba za ta amince da duk wata yarjejeniya ta kan iyakokin ruwa tsakanin Lebanon da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba har sai an sanya hannu a kai a hukumance.
Lambar Labari: 3488003    Ranar Watsawa : 2022/10/13

Tehran (IQNA) Ma'aikatar cinikayya da fitar da kayayyaki ta Tunisia ta yi watsi da rahotanni n da aka buga game da wanzuwar mu'amalar cinikayya tsakanin wannan kasa da gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3487746    Ranar Watsawa : 2022/08/25

Tehran (IQNA) Cibiyar da ke sanya ido kan lamurran musulmi a duniya da ke karkashin Azhar ta nuna damuwa kan karuwar matsalolin tsaro a Najeriya.
Lambar Labari: 3485976    Ranar Watsawa : 2021/06/02

Tehran (IQNA) shirin ayyukan kur’ani ta hanyar yanar yanar gizo ya samu karbuwa  a tsakanin mutanen kasar Morocco.
Lambar Labari: 3485583    Ranar Watsawa : 2021/01/24

Tehran (IQNA) Kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh ta dauki alhakin kisan fitaccen masanin harkokin tsaro a kasar Iraki Hisham Alhashimi a daren jiya.
Lambar Labari: 3484963    Ranar Watsawa : 2020/07/07

Gwamnatin kasar China taa ci gaba da kara daukar matakai na kara takura musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3483451    Ranar Watsawa : 2019/03/12