iqna

IQNA

Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa ga wasu furnoni da ke gidan kaso a kasar.
Lambar Labari: 3484505    Ranar Watsawa : 2020/02/10

A yau daya ga watan Ramadan mai alfarma a kasar Masar aka yi wa wasu fursunoni afuwa albarkacin shigowar wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3483612    Ranar Watsawa : 2019/05/06