iqna

IQNA

majalisar dinkin duniya
Kasar Faransa ta haramta amfani da hijabi ga ‘yan wasan da ke halartar gasar Olympics ta birnin Paris, kuma wannan mataki kamar sauran matakan da gwamnatin Faransa ta dauka kan musulmi a kasar ya haifar da tofin Allah tsine.
Lambar Labari: 3489931    Ranar Watsawa : 2023/10/06

New York (IQNA) Hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada a cikin jawabin nasa cewa kona kur'ani abu ne na kyama da ake aiwatar da shi da nufin raba kan jama'a.
Lambar Labari: 3489921    Ranar Watsawa : 2023/10/04

Kwamitin wasannin Olympic na kasa da kasa ya yi watsi da matakin da ma'aikatar wasanni ta Faransa ta dauka a baya-bayan nan game da haramta sanya hijabi ga 'yan wasan kasar tare da jaddada cewa dukkan 'yan wasa za su iya shiga kauyen wasannin ba tare da takura ba.
Lambar Labari: 3489905    Ranar Watsawa : 2023/10/01

A rana ta biyu a taron hadin kan musulmi karo na 37, an tattauna abubuwa kamar haka;
Tehran (IQNA) An ci gaba da shiga rana ta biyu ta yanar gizo na taron hadin kan kasashen musulmi karo na 37 tare da jawabai daga bangarori daban daban na Iran da kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3489897    Ranar Watsawa : 2023/09/30

Shugaban Ansarullah na kasar Yemen ya ce a maulidin Manzon Allah (S.A.W.):
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen yayi Allah wadai da daidaita alaka tsakanin wasu kasashen larabawa da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta kowace fuska a yayin bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3489889    Ranar Watsawa : 2023/09/28

New York (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana rashin amincewarta da matakin da Faransa ta dauka na haramtawa 'yan wasanta sanya hijabi a gasar Olympics ta birnin Paris na shekarar 2024.
Lambar Labari: 3489884    Ranar Watsawa : 2023/09/27

Masanin Amurka kan al'amuran Gabas ta Tsakiya ya rubuta:
New York (IQNA) A gefen babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Biden da Netanyahu na kokarin daidaita muhimman bambance-bambancen siyasa tare da sha'awar ci gaba da kulla alaka mai karfi a tsakanin bangarorin biyu.
Lambar Labari: 3489881    Ranar Watsawa : 2023/09/26

New Yoek (IQNA) Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi Hossein Ibrahim Taha ya tattauna da ministan harkokin wajen kasar Denmark Lars Loke Rasmussen game da wulakanci da kona kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489873    Ranar Watsawa : 2023/09/25

Istanbul (IQNA) Ministan al'adu da yawon bude ido na Turkiyya ya sanar da yin rijistar masallatan katako na kasar a cikin jerin abubuwan tarihi na UNESCO.
Lambar Labari: 3489854    Ranar Watsawa : 2023/09/21

New York (IQNA) A jawabinsa na bude taron Majalisar Dinkin Duniya, Hojjatul-Islam wal-Muslimin Raisi ya yi Allah wadai da cin mutuncin wannan littafi na Ubangiji ta hanyar rike kur'ani mai tsarki a hannunsa.
Lambar Labari: 3489846    Ranar Watsawa : 2023/09/20

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, yayin da ta yi watsi da bayanan da babban sakataren MDD ya yi a baya-bayan nan game da tsayin dakan da al'ummar Palastinu ke yi da ya kira tashin hankali, ta jaddada cewa hakkinsu ne su kare kansu daga 'yan mamaya.
Lambar Labari: 3489820    Ranar Watsawa : 2023/09/15

UNESCO ta tabbatar;
Mosul (IQNA) Hukumar kula da ilimi da kimiya da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta tabbatar da cewa an gano gurare hudu na alwala da dakunan sallah a karkashin masallacin Jame Nouri da ke birnin Mosil, wadanda ba a ambata a cikin littattafan tarihi ba.
Lambar Labari: 3489695    Ranar Watsawa : 2023/08/23

Rabat (IQNA) "Sultan Talab" (Sultan al-Tullab) al'ada ce ta tarihi don karrama mahardatan kur'ani a kasar Maroko, wanda har yanzu ake ci gaba da raye a garuruwa da dama na wannan kasa.
Lambar Labari: 3489582    Ranar Watsawa : 2023/08/02

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya aike da wasika zuwa ga Ayatollah Sayyid Ali Sistani, hukumar addini ta mabiya Shi'a a kasar Iraki dangane da kona kur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489545    Ranar Watsawa : 2023/07/27

New York (IQNA) Duk da adawar da Amurka da Tarayyar Turai suka yi, Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta amince da kudurin da Pakistan ta gabatar na yaki da kyamar addini.
Lambar Labari: 3489463    Ranar Watsawa : 2023/07/13

New York (IQNA) Wani jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada cewa babban sakataren wannan kungiya ba zai ja da baya daga matsayinsa na yin Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai sansanin Jenin da kuma amfani da wuce gona da iri kan fararen hula ba.
Lambar Labari: 3489443    Ranar Watsawa : 2023/07/09

Najaf (IQNA) Babban magatakardar MDD yayin da yake ishara da karbar wasikar Ayatollah Sistani dangane da lamarin kona kur'ani a kasar Sweden, ya bayyana cewa yana godiya da kokarin wannan babbar hukuma ta shi'a.
Lambar Labari: 3489405    Ranar Watsawa : 2023/07/02

A karon farko;
Tehran (IQNA) A karon farko tun shekara ta 1948, babban taron Majalisar Dinkin Duniya na gudanar da wani biki na tunawa da zagayowar ranar Nakbat ta Falasdinu.
Lambar Labari: 3489142    Ranar Watsawa : 2023/05/15

Tehran (IQNA) Faransa da China, a matsayin kasashe biyu na dindindin a kwamitin sulhun, tare da hadaddiyar daular Larabawa a matsayin mamba mara din-din-din, sun yi kira da a gudanar da taron gaggawa na wannan kungiya ta kasa da kasa dangane da halin da ake ciki da kuma abubuwan da ke faruwa a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3489121    Ranar Watsawa : 2023/05/10

Tehran (IQNA) A cewar wani rahoto da Majalisar Dinkin Duniya ta wallafa, Musulmi da 'yan Afirka a Faransa na fuskantar ayyukan wariya.
Lambar Labari: 3489087    Ranar Watsawa : 2023/05/04