iqna

IQNA

Babbar jami’ar majalsar dinkin duniya a bangaren bincike ta bayyana cewa dole ne a hukunta ‘yan  Daesh a kasashensu.
Lambar Labari: 3484204    Ranar Watsawa : 2019/10/29

Majalisar dinkin duniya ta bukaci a mayar da batun kisan kiyashin ‘yan kabilar Rohingyaa Myanmar zuwa kotun manyan laifuka ta duniya.
Lambar Labari: 3484194    Ranar Watsawa : 2019/10/26

Shugaba Hassan Rauhani ya gana da shugaban kasar Faransa Emmanuel Macrona gefen taron babban zauren majalisar dinkin duniya .
Lambar Labari: 3484081    Ranar Watsawa : 2019/09/24

Bangaren kasa da kasa, rahoton majalisar dinkin duniya ya tabbatar da cewa gwamnatin Myanmar ta yi kisan kiyashi kan musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3484060    Ranar Watsawa : 2019/09/17

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta ce Matsalolin tsaro daban-daban a tarayyar Najeriya na bukatar daukar matakan gaggawa.
Lambar Labari: 3484014    Ranar Watsawa : 2019/09/03

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun mayar da munanan hare-hare da jirage marassa matuki a kan babban kamfanin man fetur na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3483959    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Bangaren kasa da kasa, jakadan Palestine a majalisar dinkin duniya ya nuna wa babban sakataren majalisar Antonio Guterres takaicinsa kan rashin saka Isra'ila cikin masu keta hakkokin yara.
Lambar Labari: 3483908    Ranar Watsawa : 2019/08/03

Bangaren kasa da kasa, Mark Lowcock babban jami’in majalisar dinkin duniya kan harkokin agaji ya caccaki Saudiyya da UAE kan batun Yemen.
Lambar Labari: 3483858    Ranar Watsawa : 2019/07/19

Jami’an majalisar dinkin duniya mai bincike kan kisan Khashoggi, ta bayyana takaici danagane da yadda duniya ta nuna halin ko in kula dangane da kisan.
Lambar Labari: 3483825    Ranar Watsawa : 2019/07/10

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta ce warware matsalolin tattalin arziki na Falastinawa ba shi ne zai kawo karshen matsalar da ke tsakaninsu da Isra'ila ba.
Lambar Labari: 3483772    Ranar Watsawa : 2019/06/25

Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya yi kira zuwa ga zaman lafiya da sulhu a tsakanin dukkanin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3483686    Ranar Watsawa : 2019/05/30

Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bukaci a kawo karshen kyamatar al'ummomi saboda addininsu.
Lambar Labari: 3483639    Ranar Watsawa : 2019/05/14

Bangaren kasa da kasa, shugabar kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ta gargadi India kan cutar da musulmi.
Lambar Labari: 3483431    Ranar Watsawa : 2019/03/06

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta zargi manzon musamman na mjalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Yemen da kasa aiwatar da aikinsa.
Lambar Labari: 3483313    Ranar Watsawa : 2019/01/13

Bangaren kasa da kasa, Isra’ila ta sanar da ficewa daga hukumar raya ilimi da al’adu da kuma tarihi ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO.
Lambar Labari: 3483279    Ranar Watsawa : 2019/01/03

Bangaren kasa da kasa, a yau jami’an yan sandan yahudawan Isra’ila sun kaddamar da wani samame a yankunan gabar yammma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3483258    Ranar Watsawa : 2018/12/28

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kwamitin koli na juyin juya halin kasar Yemen ne ya bayyana haka a wani rubutu da ya yi a shafinsa na Twitter a yau alhamis
Lambar Labari: 3483214    Ranar Watsawa : 2018/12/13

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio ya nuna damuwa kan yadda ayyukan nuna kyama ga musulmi ke karuwa a duniya.
Lambar Labari: 3483197    Ranar Watsawa : 2018/12/08

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki bugun China a babban baje kolin littafai na hukumar UNESCO da ke gudana a halin yanzu.
Lambar Labari: 3483177    Ranar Watsawa : 2018/12/03

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya mayar da martani dangane da kisan gillar da Saudiyya ta yi wa Khashoggi.
Lambar Labari: 3483060    Ranar Watsawa : 2018/10/20